Rightsizing : KDSG disengages 19 political appointees Governor Nasir El-Rufai has approved the disengagement of 19 political appointees, in the first phase of public servants who will depart the public service, in continuation of rightsizing the workforce. A statement from Sir Kashim Ibrahim House which was …
Read More »Gidauniyar Tunawa Da SIR AHMADU BELLO Za Ta Yi Taron Lacca Da Karrama Wasu Mutane
Mustapha Imrana Abdullahi Gidauniyar tunawa da marigayi Sa Ahmadu Bello Sardaunan Sakkwato sun bayyana cewa za su yi taron lacca da Karrama wadansu mutane karo na 7 da ake yi shekara shekara. Manajan Daraktan gidauniyar Injiniya Abubakar Gambo Umar ne ya bayyana hakan a lokacin da ya kai ziyara cibiyar …
Read More »Za Mu Hukunta Duk Gidan Man Da Ba Su Da Kayan Kashe Gobara – Ganduje
Za Mu Hukunta Duk Gidan Man Da Ba Su Da Kayan Kashe Gobara – Ganduje Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Kano Dokta Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa daga yanzu duk gidan man da ba su da kayan kashe Gobara za a hukunta su. Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana …
Read More »Zulum Orders Deployment as Borno Acquires N1.4 Billion Heavy Duty Construction Machines
Zulum Orders Deployment as Borno Acquires N1.4 Billion Heavy Duty Construction Machines Borno Governor, Professor Babagana Umara Zulum, has ordered immediate use as the state took delivery of 18 heavy duty road construction machinery worth N1.4 billion. The equipment include four excavators, two pilling machines, eight …
Read More »NOK University To Roll Out Admission With 15 Courses — Official
By Salisu Sani-Idris The NOK University, Kachia, Kaduna State has roll out 2020/2021 academic session with 15 science oriented courses to equip prospective graduates with requisite skill needed for national develoment. In a statement released by Mr Adamu Marshal on behalf of the University, on Monday in Abuja stated the …
Read More »An Yi Wa Matattu Karin Girma Da Biyansu Albashi A Jihar Borno
Gwamna Zulum Ya Bukaci A Sallami Ma’aikatan Lafiya 21 Da Aka Samu Da Takardun Bogi …An Yi Wa Matattu Karin Girma Da Biyansu Albashi A Jihar Borno Mustapha Imrana Abdullahi Bayan samun wadansu ma’aikatan kula da lafiyar jama’a a Jihar Borno da takardun Bogi su 21 Gwamna Babagana Umara …
Read More »Zulum demands sanction as committee finds 21 health workers with fake certificates, 91 ghost staff
Governor Babagana Umara Zulum has directeddisciplinary measures to be taken, after a verification committee identified 21 health workers, amongst them some nurses, operating with fake certificates. The committee had also found 91 ghost workers in different health institutions across the state. Chairman of the committee, Dr. Joseph Jatau revealed this …
Read More »Wamakko mourns late Arzika Tureta
The Chairman of the Senate Committee on Defence and Deputy Chairman, Senate Committee on Anti Corruption, has described the death of the incumbent Sokoto State Commissioner of Agriculture, Alhaji Muhammadu.Arzika Tureta as shocking and saddening . In a statement Signed by Bashir Rabe Mani, Senior Special Assistant, Media …
Read More »Kasa Daya Al’umma Daya Ce Mafita A Nijeriya – Denham
Kasa Daya Al’umma Daya Ce Mafita A Nijeriya – Denham Mustapha Imrana Abdullahi Mista Julius Denham, shugaban kungiyar da ke kokarin fadakar da jama’a muhimmancin zaman tare a kasa daya al’umma daya ba tare da samun wani bambanci ba tsakanin Juna, ya tabbatarwa manema labarai cewa tsayawa tare da Juna …
Read More »THE 7th SIR AHMADU BELLO MEMORIAL FOUNDATION ANNUAL LECTURE TO HOLDS SATURDAY
The Sir Ahmadu Bello Memorial Foundation will hold its 7th annual Sir Ahmadu Bello Memorial Lecture on Leadership and Good Governance tagged “Covid- 19: Way Forward for Northern Nigeria Economy”. In a statement Signed by Engr Abubakar Gambo Umar MD/CEO Sir Ahmadu Bello Memorial Foundation, made available to …
Read More »