Home / News (page 260)

News

Mune Kan Gaba Wajen Daukar Ma’aikata – Dangote

Mustapha Imrana Abdullahi ….Bayan Gwamnati Sai Kamfanin Dangote Rukunin kamfanonin Dangote ya bayar da gagarumar gudunmawarsa wajen ci gaban tarayyar Nijeriya sakamakon bunkasa tattalin arzikin kasar da kuma samar da aikin yi ga dimbin jama’a. Alhaji Ahmed Hashim ne ya bayyana hakan lokacin da ya wakilci babban Daraktan kamfanonin rukunin …

Read More »

Najeriya Na Bukatar Kowa Ya Bada Gudunmawarsa – Bafarawa

 Imrana Abdullahi Tsohon Gwamnan Jihar Sakkwato Alhaji Dokta Attahiru Dalhatu Bafarwa, ya bayyana Najeriya a matsayin kasar da ke bukatar kowa ya bayar da gudunmawarsa da nufin dai- daita al’amura baki daya. Alhaji Dokta Attahiru Dalhatu Bafarwa ya bayyana hakan ne a cikin wata takardar da aka rabawa manema labarai …

Read More »