Home / News (page 290)

News

Yan Bindiga Sun Kashe Mutane Goma A Zangon Kataf, Chikun

Yan Bindiga Sun Kashe Mutane Goma A Zangon Kataf, Chikun Mustapha Imrana Abdullahi Al’ummar kananan hukumomin Zangon Kataf da Chikun sun samu kansu cikin wani irin yanayi sakamakon kisan da aka yi wa wadansu mutane Goma. Jami’an tsaron Sojoji ne da wasu hukumomin tsaro suka bayar da rahoton kashe mutanen …

Read More »

An Saki Dalibai Mata 279 Da Aka Kama A Jihar Zamfara

An Saki Dalibai Mata 279 Da Aka Kama A Jihar Zamfara Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Muhammadu Bello Matawallen Maradun ya bayyana samun nasarar kubutar da dalibai mata da yan bindiga suka kwashe daga makarantarsu a garin Jangebe. Gwamnan ya bayyana hakan ne a wata tattaunawar da ya …

Read More »

Bamu Tsayar Da Dan takara Ba – Auwalu Branko

Bamu Tsayar Da Dan takara Ba – Auwalu Branko Imrana Abdullahi Shugaban jam’iyyar PDP reshen karamar hukumar Kaduna ta Arewa cikin Jihar Kaduna Alhaji Auwalu Branko ya karta jita jitar da ake yadawa cewa wai tuni sun tsayar da Dan takarar da zai yi wa jam’iyyar takara . Alhaji Auwalu …

Read More »

Yan Bindiga Sun Halaka Mutane 7 A Igabi Da Kajuru

Yan Bindiga Sun Halaka Mutane 7A Igabi Da Kajuru Mustapha Imrana Abdullahi Rahotannin da muke samu daga Jihar Kaduna arewacin tarayyar Nigeriya na cewa wadansu yan bindiga da suka kai wasu hare hare sun halakar da mutane Bakwai (7) a kananan hukumomin Igabi da kuma Kajuru duk a cikin Jihar …

Read More »