Home / News (page 350)

News

Balarabe Musa Ya Karyata Sauka Daga Mukaminsa

Balarabe Musa Ya Karyata Sauka Daga Mukaminsa Mustapha Imrana Abdullahi Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna Alhaji Abdulkadir Balarabe Musa ya Karyata rade radin da ake yadawa cewa wai ya sauka daga mukaminsa na kwamitin Amintattun Jam’iyyar PRP na kasa. Kamar yadda tsohon Gwamnan Tsohuwar Jihar Kaduna ya bayyana wa manema labarai …

Read More »

Zulum Ya Raba Wa Mutane 5,000 Kayan Abinci A Jere

Zulum Ya Raba Wa Mutane 5,000 Kayan Abinci A Jere Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum a ranar Alhamis da ta gabata ya ziyarci wadansu al’ummomi uku da ke karamar hukumar Jere, inda ya duba rabon kayan abinci ga al’umma dubu 5,000 marasa galihu. A lokacin ziyarar ya …

Read More »

Gwamnan Jihar Zamfara Ya Dauki Aniyar Canza Wa Arewa Suna

Gwamnan Jihar Zamfara Ya Dauki Aniyar Canza Wa Arewa Suna Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Dokta Muhammadu Bello Matawallen Maradun ya yi kira ga daukacin sauran Jihohin arewacin Nijeriya da su dauki aniyar canza tunanin da wasu ke yi cewa wai yankin Cima zaune ne. Gwamnan ya dai …

Read More »

A’isha Buhari Ta Goyi Bayan Masu Zanga Zanga

Uwar Gidan shugaban ƙasa, Hajiya Aisha Buhari ta bayyana goyon bayanta ga masu zanga-zangar neman a ceci rayuwar jama’a ta fuskar tsaro. Aisha Buhari ta buɗe wani sabon gangami a shafinta na Tuwita inda tayi kira ga #AchechiJamaa tuni dai mutane suka soma yaba mata akan yadda ta fito fili …

Read More »

Sanata Mandiya Ya Kai Mahadi Shehu Kotu

Mahadi Da Mandiya Za Su Hadu A Kotu   BAYANAN da suke fitowa daga garin Katsina a karamar hukumar Katsina kuma a Jihar Katsina na cewa Sanatan da ke wakiltar mazabar yankin Funtuwa da ake kira yankin Karaduwa na cewa Sanata Bello Mandiya ya kai fitaccen dan Gwagwarmaya Mahadi Shehu …

Read More »

Hukumar Babban Birnin Tarayya Ta Haramta Zanga Zanga

Hukumar Babban Birnin Tarayya Ta Haramta Zanga Zanga Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da ke fita daga hukumar babbar birnin tarayyar Abuja na cewa sun haramta Zanga Zangar da ake yi da kuma duk wani nau’in taron jama’a da makamancin hakan a babban birnin tarayyar. Batun dai zanga Zangar da ake …

Read More »