Mustapha Imrana Abdullahi Sakamakon irin korafe korafen da jama’a suke yi a kan yadda ake sayar da Takin zamanin da aka ajiye a cikin Dakin ajiyar kaya na Gwamnatin Jihar Kaduna suka yi kamari yasa wakilinmu zagayawa wuraren da ake sayar da Takin naira dubu biyar domin saukaka wa mutane. …
Read More »A Mayar Da Liman Musa Tanimu Zariya – Al’ummar Unguwar Rimi
Imrana Abdullahi Al’ummar Unguwar Rimi da ke cikin garin Kaduna a Arewacin tarayyar Nijeriya sun bukaci a mayar da Liman Musa Tanimu Zariya a kan Limancinsa na masallacin babban masallacin unguwar Rimi ( central mosque) da ake kira masallacin iyaye da Kakanni. Al’ummar ta bakin daya daga cikin wadanda suka …
Read More »Babban Alkalin Jihar Kogi, Mai Shari’a Nasiru Ajana Ya Rasu
Imrana Abdullahi Rahotannin da ke Iske mu daga garin Abuja na cewa babban mai shari’a na Jihar Kogo a Arewacin tarayyar Nijeriya, mai Shari’a Nasiru Ajanah ya rasu a yau da safiyar Lahadi a Abuja. Bayanan da ke Iske mu sun bayyana cewa ya rasu ne bayan ya yi fama …
Read More »Sanata Hadi Sirika Ya Zagaya Tashoshin Jiragen Sama
Mustapha Abdullahi A kokarin ganin an dawo da zirga zirgar tashi da sauka a tashoshin Jiragen kasar tarayyar Nijeriya ministan ma’aikatar kula da tashi da saukar Jiragen Sama Sanata Hadi Sirika ya zagaya tashoshin da aka bude domin ganin yadda lamarin ke gudana. Kamar yadda ya bayyana a shafinsa na …
Read More »Rashin Shgabanci Ne Ya Kawo Yamutsi A Majalisar Dokokin Jihar Kaduna – Mamadi
Imrana Abdullahi Wani Jigon jam’iyyar APC a Jihar Kaduna tsohon dan majalisar wakilai ta kasa Alhaji Muhammad Abubakar Mamadi, ya bayyana cewa rashin ingantaccen shugabanci ne ya haifar da matsalar tashin tashinar da ta faru a majalisar dokokin Jihar Kaduna. Alhaji Abubakar Mamadi ya bayyana hakan ne a lokacin da …
Read More »Cutar Korona: An Rufe Majalisar Dokokin Jihar Kaduna
Imrana Abdullahi Sakamakon samun wani dan majalisar dokokin Jihar Kaduna da aka yi dauke da cutar Korona a yanzu an rufe majalisar. Wannan lamarin dai ya biyo bayan irin yadda aka tabbatar da cewa daya daga cikin yan majalisar dokokin ya kamu da cutar ne. An dai bayyana rufe majalisar …
Read More »Military patrol found no bandits on Zangang Hill – KDSG
The Kaduna State Government said Nigerian army did not encounter any group of armed bandits at Zangan Hill in Kaura local government of the state throughout the extensive fighting patrols. It could be recalled that few days ago, some groups in Kaura Local Government alleged in a press statement, the …
Read More »Mazauna Kasar Saudiyya Ne Kawai Za Su Yi Aikin Hajji
Mahukuntan kasar Saudiyya sun bayyana cewa yannkasar ne kawai za su yi aikin Hajjin Bana tare da yan asalin wadansu kasashen waje da suke zaune a cikin kasar ne za a bari su aiwatar da aikin hajjin na Bana. Cikin wata sanarwa da ma’aikatar aikin Hajji kasar ta fitar …
Read More »Kungiya JESA ta horar da mata da matasa hanyar dogaro da kai
An kammala horar da mata da matasa 50 yadda za su kasance masu dogaro da kansu ta hanyar koya musu yadda ake sarrafa kayan cimaka da suka hada da Kek da Samosa da shawarma da man abinci (food salad) da sauran girke-gike. Horon, wanda kungiyar daliban manyan makarantun gaba da …
Read More »Gamayyar Kungiyar Matasan Arewa A Kaduna Sun Mikawa El- Rufa’i Takardar Koke
Imrana Abdullahi Gamayyar kungiyoyin matasa a Kaduna karkashin abin da suka kira (Kaduna Concerned Groups) sun mikawa Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’I takardar kokensu bisa matsalar tsaron da yankin arewacin Nijeriya ke fama da shi. Gamayyar kungiyoyin matasan dai sun shiga cibiyar manema labarai da ke Kaduna …
Read More »