Mustapha Imrana Abdullahi Gwamna Muhammad Badaru Abubakar ya bayyana samun hadin kai tsakanin ‘yan majalisun dokoki na kasa da ke jihar a matsayin abin da ya haifar da mai ido ta hanyar kawo ayyukan gwamnatin tarayya zuwa jihar Jigawa. Gwmnan ya yi wannan tsokaci ne lokacin da ya jagoranci bikin …
Read More »Za A Lashe Cutar Lassa Baki Daya Daga Nijeriya – Ministan Muhalli
Mustapha Imrana Abdullahi Ministan ma’aikatar kula da muhalli na tarayyar Nijeriya Dakta Muhammad Mahmud Abubakar, ya bayyana cewa Gwamnati ta kammala shiri tsaf domin lashe cutar Lassa da Bera ke haddasawa daga kasar baki daya. Ministan ya bayyana hakan ne a wajen wani babban taron gangamin fadakar da jama’a kan …
Read More »Dole A Dauki Matakin Salwantar Rayuka A Kan Titunan Nijeriya – Issa Aremu
Daga Imrana A Kaduna An Bayyana matsalar salwantar rayuka sakamakon hadurra da ake samu kan titunan Nijeriya a matsayin illar da wuce cutar sida ko kanjamau da makarantansu. Kwamared Issa Aremu ne ya bayyana hakan lokacin da ya kai ziyarar ta’aziyyar mutuwar tsohon sakataren kungiyar yan jaridu reshen jihar kaduna …
Read More »Gwamna Muhammad Badaru Ya Taimakawa Mata – Yalwa
Kwamishiniyar ma’aikatar kula da harkokin Mata ta Jihar Jigawa Hajiya Yalwa Dabo Tijjani, ta bayyana wa manema labarai a kaduna irin nasarorin da aka samu a Jihar a bangaren kula da harkokin mata karkashin jagorancin Gwamna Muhammad Badaru Abubakar ga yadda tattaunawar ta kasance a hirar da suka yi da …
Read More »ZA A KAFA KAMFANONIN TAKI, SHINKAFA A KATSINA
Daga Taskar Labarai Wasu matasa masu kishin jihar Katsina sun yunkuro dan kafa wani katafaren kamfanin Taki a jihar Katsina. Kamfanin wanda yanzu haka an kammala ginin shi da yin nisa da saka kayan aiki ana aikin shi ne a Funtua, inda yanki ne na noma sosai da kuma wasu …
Read More »An Bude Kasuwar Duniya Ta Kaduna Karo Na 41
Daga Imrana Abdullahi Kaduna Ministan Ma’aikatar ciniki, masana’antu da zuba jari na tarayyar Nijeriya Otunba Niyi Adebayo, ya bayyana Gwamnatin kasar karkashin jagorancin Shugaba Muhammadu Buhari a matsayin gwamnatin da take kokari matuka domin kawar da duk wata matsala a harkar tsaro. Minista Otumba Niyi Adebayo ya bayyan hakan ne …
Read More »Direban Da Ya Tuka Bature Mai Dauke Da Cutar Coronavirus Ya Gudu
Ana kara fadakarwa tare da bayyanawa daukacin yan Nijeriya cewa suyi hankali da tsananin kula da hanyoyin kiyaye tsafatar lafiyarsu saboda wani al’amarin da ya faru a kasar nan kasancewar wani Bakon da ya shigo Nijeriya aka same shi dauke da cutar coronavirus a yanzu rahotanni na cewa Direban da …
Read More »Ga Irin Yadda Babban Taron Horaswar Jagororin Jihar Jigawa Ya Gudana
Labari Cikin Hotuna Kan Yadda Taron Horaswa Ya Gudana Domin Daukacin Jagororin Jihar Jigawa Su Kara Fahimtar Gudanar Da Aiki Domin Kara Bunkasa Jihar, Arewa da Nijeriya baki daya gaba
Read More »Gwamnatin Jigawa Ta Shirya Taron Horas Da Majalisar Zartaswa Da Mukaddasan Gwamnati
Kamar dai yadda zaku iya gani a cikin hotunan nan irin yadda taron horaswar ya gudana a garin kaduna. Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Muhammad Badaru Abubakar tare da Mataimakin Gwamnan Jihar Alhaji Umar Namadi suna halarta taro bita na kwanaki biyu wanda aka shiryawa mambobin majalisar zartaswa tare da wasu …
Read More »Mutane 25 Da Wamakko Ya Dauki Nauyin Karatunsu A Jami’ar Benin Sun Karbi Shahadarsu
Daga Imrana Kaduna Mutane Ashirin da biyar da suka kammala karatunsu a jami’ar jamhuriyar Benin da Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko ya dauki nauyin karatunsu sun kammala kuma sun karbi takardar kammalawar a Sakkwato. Dukkansu da suka hada da mace guda daya sun samu nasarar kammala karatun masu tare da samun …
Read More »