Home / Siyasa (page 28)

Siyasa

Tafiyar Kwankwaso Harka Ce Ta Son Zuciya – Ganduje

Tafiyar Kwankwaso Harka Ce Ta Son Zuciya – Ganduje   Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana tafiyar Kwankwaso da su Dakta Rabi’u Suleiman Bichi ya baro da cewa harka ce ta son zuciya da bai dace kowa ya amince da ita ba. Gwamna Ganduje ya …

Read More »

Kwankwaso Na Kan Kujerar Gwamna Na Kada Shi -Shekarau

 Imrana Abdullahi Tsohon Gwamnan Jihar Kano Sanata Malam Ibrahim Shekarau, ya bayyana cewa in ba a manya ba tsohon Gwamnan Kano Alhaji Rabi’u Musa Kwankwaso na kan kujerar Gwamnan Kano amma ya kada shi don haka shi bashi da wata jayayya a tsakaninsu. Ya bayyan haman ne lokacin da yake …

Read More »

Na Hannun Daman Kwankwaso Ya Koma APC

Daga Wakilinmu Wadansu rahotannin da muke samu daga Jihar Kano na cewa Alhaji Dakta Rabi’u Suleiman Bichi, babban na hannun daman Rabi’u Musa Kwankwaso ne amma kuma a halin yanzu bayanan da muke samu daga majiya mai tushe na cewa ya kammala shirye shirye komawa jam’iyyar APC da ke da …

Read More »

Nasarar Ganduje Ta Al’umace – Honarabul Gwarzo

Daga Imrana Abdullahi An bayyana nasarar da Gwamnan Jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya samu a matsayin nasarar al’umma baki daya. Duba da irin yadda Jihar Kano ta zama Jihar daukacin al’ummar duniya ce baki daya kasancewar kowa na gudanar da hada hadar kasuwanci a cikin Jihar. Shugaban hukumar …

Read More »

Ana Gayyatar Jama’a Yi Wa Gwamnan Sakkwato Addu’a

SANARWA TA MUSAMMAN. A  Ci gaba da yin  Addu’oin Neman samun  Nasarar shari ar da za a yanke hukuncinta a  Kotun Koli Ga Mai Girma Gwamnan Jihar Sokoto Alhaji Aminu Waziri Tambuwal Mutawallen Sakkwato, Ana Shedawa Daukachin Masoyan Mai Girma Gwamnan Cewa Yau Alhamis Za’a hadu da misali  Karfe 03:00 …

Read More »