Home / Siyasa (page 20)

Siyasa

Saboda Abdul’Aziz Yari Nake APC – Dokta Shinkafi

Mustapha Imrana Abdullahi Wani jigon jam’iyyar APC daga Jihar Zamfara Dokta Suleiman Aliyu Shinkafi ya bayyana cewa shi ya na yin jam’iyyar APC ne saboda tsohon Gwamnan Jihar Zamfara Abdul’aziz Abubakar Yari, kasancewarsa jagora na kwarai. Dokta Suleiman Aliyu Shinkafi ya bayyana hakan ne a lokacin da yake ganawa da …

Read More »

Mun Amince Da Dawowar Gwamnan Zamfara APC – Yari

Mustapha Imrana Abdullahi Tsohon Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Abdul’Aziz Yari Abubakar Shetiman Mafara, ya bayyana cewa sun amince da Dawowar Gwamnan Jihar Zamfara Mohammad Bello Matawalle jam’iyyar APC. Abdul’Aziz Yari ya bayyana hakan ne a wajen babban taron yayan jam’iyyar APC da aka yi a garin Kaduna. An dai yi …

Read More »

An Yi Taron Lallashi Da Ban Hakuri A Mazabar Kujama

An Yi Taron Lallashi Da Ban Hakuri A Mazabar Kujama Mustapha Imrana Abdullahi Yayan jam’iyyar APC na mazabar Kujama da ke karamar hukumar Chikun a Jihar Kaduna sun yi taron lallashin yayan jam’iyyar domin kowa ya taho a hada kai ta yadda za a samu nasarar lashe zaben shugaban karamar …

Read More »

Gwamnan Zamfara Bello Matawalle Ya Rushe Kwamishinoni, Sakataren Gwamnati Da Nadaddun Yan Siyasa

Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Zamfara Dokta  Bello Mohammed (Matawallen Maradun, Barden Hausa, Shattiman Sakkwato) ya sauke kwamishinoni da Sakataren Gwamnati da sauran wadanda aka nada a mukaman siyasa.  Wadanda lamarin ya shafa sun hada da Sakataren Gwamnatin Jihar,shugaban ma’aikatan Gidan Gwamnatin Jihar da mataimakin shugaban ma’aikatan duk an sauke …

Read More »

Ba Za Mu Bayar Da Ranar Zabe Ba – Wusono

Mustapha Imrana Abdullahi Sakataren jam’iyyar PDP reshen Jihar Kaduna Alhaji Ibrahim Aliyu Wusono ya bayyana cewa su a matsayinsu na yayan PDP a Jihar Kaduna ba za su bayar da wata ranar yin zaben kananan hukumomi kamar yadda hukumar zabe ta SIECOM ta bukace su su yi ba. Ibrahim Aliyu …

Read More »