….TAMBUWAL A MATSAYIN MAI KISHIN KASA Najeriya a matsayin babbar kasa a duniya da mutanen da ke zaune a jamhuriyar kowa yake alfahari da cewa shi ba cima zaune bane kuma kowa na fatan ya rike ra’ayinsa domin samun abin da zai amfana shi tare da bayan da zai bari …
Read More »Majalisar Dattawa Ta 10: APC Ta Zabi Manyan Shugabannin Ta
Kamar dai yadda jaridar the Nation ta ruwaito cewa APC Jam’iyyar mai mulki ta zabi manyan jami’an majalisar dattawa ta 10. In dai zaku tuna cewa Godswill Akpabio, da Jibrin Barau, an zabe su ne a ranar 13 ga Yuni, 2023 a matsayin shugaban majalisar dattawa da mataimakin shugaban …
Read More »Sanata Aminu Waziri Tambuwal Zai Yi Jagorancin Samar Da Sauyi A Majalisar Dattawa – Atiku Yabo
Sakamakon irin Nagarta da kokarin aiwatar da ayyuka domin ci gaban jama’ a yasa ake yi wa tsohon Gwamnan Jihar Sakkwato da ya yi Gwamna tsawon shekaru Takwas tare da gudanar da dimbin ayyukan raya kasa a birni da karkarar Jihar Sakkwato da nufin inganta rayuwar jama’a. Kamar yadda aka …
Read More »Ina Da Yakinin Tambuwal Zai Kawo Gagarumin Ci Gaba A Yankinsa – Atiku Yabo
Ina Da Yakinin Tambuwal Zai Kawo Gagarumin Ci Gaba A Yankinsa – Atiku Yab Daga Imrana Abdullahi Alhaji Atiku Muhammad Yabo, fitaccen dan siyasa ne da kowa ya sanshi a duk fadin Jihar Sakkwato kasancewarsa mutum ne mai kishin al’umma, ya bayyana cewa ya na da yakinin tsohon Gwamnan Jihar …
Read More »Gwamna Uba Sani Ya Karrama Sabon kakakin Majalisar Dokokin Kaduna
Daga Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Kaduna Uba Sani, ya Karrama sabon Kakakin majalisar dokokin Jihar da mataimakinsa, ya yi kira da a kulla alaka tsakanin bangaren zartaswa da majalisar dokokin. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata takardar sanarwa mai dauke da Sa hannu Muhammad Lawal Shehu Babban Sakataren …
Read More »Majalisar Wakilai: Sani Jaji Zai Maye Gurbin Abbas Tajuddeen?
Daga Imrana Abdullahi Kamar yadda wadansu bayanai suka bayyana a kafar yada labarai ta jaridar Leadership da ke da babban ofishinta a Abuja na bayanin cewa akwai yuwuwar shirin canza dan majalisar da jam’iyyar APC ke son ya zama shugaban majalisar wakilai ta kasa da tun farko jam’iyyar ta bayyana …
Read More »Ya Dace Mutanen Kudu Maso Gabas Su Yi Koyi Da Azikiwe – Injiniya Kailani
A kokarin ganin an samu sabuwar Nijeriya da kowa zai yi alfahari da ita kuma ta bayar da gudunmawa a cikin gudanar da al’amuran sauran bangarorin duniya ya sa aka yi kira ga daukacin al’ummar yankin Kudu maso Gabas da su tabbatar sun bayar da gudunmawa ta hanyar yin koyi …
Read More »Gwamna Bala Muhammad Ya Zama Shugaban Kungiyar Gwamnonin PDP
Daga Imrana Abdullahi Rahotannin da ke fitowa daga Jihar Bauchi na cewa an zabi Gwamna Bala Mohammed a matsayin sabon shugaban kungiyar gwamnonin jam’iyyar PDP. Kamar dai yadda wata sanarwa daga bakin Gwamna Ahmadu Fintiri na Jihar Adamawa ne ya bayyana hakan a ranar Asabar din da ta gabata jim …
Read More »Gwamnan Katsina Ya Sauke Duk Wani Mai Mukamin Siyasa
Gwamna Dokta Dikko Umaru Radda na Jihar Katsina ya rusa duk wasu wadanda aka nada mukamai na siyasa a jihar nan take ba da bata lokaci ba. A wata sanarwa da sakataren gwamnatin jihar, sabon Sakataren Gwamnatin Jihar Ahmed Musa Dangiwa ne ya fitar da sanarwar, da ta ce don …
Read More »LOKACIN BATA LOKACI, LADAN GANIN IDANU DA MUNAFUNCI YA WUCE – DIKKO RADDA
Daga Imrana Abdullahi Zababben Gwamnan Jihar Katsina Dokta Dikko Umar Radda ya bayyana wa jama’ar Jihar da duniya baki daya cewa lokacin yin duk wani aiki ko wasu al’amura domin ganin idanu ya wuce. “Yin aiki domin munafunci, domin ganin idanu ko bata lokaci ya wuce a Jihar katsina” Duk …
Read More »