Home / Tag Archives: Ibrahim

Tag Archives: Ibrahim

Allah Ya Yi Wa Wakilin Muryar Amurka VOA Rasuwa

Allah Ya Yi Wa Wakilin VOA Rasuwa Mustapha Imrana Abdullahi  Kungiyar yan jarida ta kasa (NUJ) reshen Jihar Adamawa ta bayyana kaduwarta da samun labarin rasuwar daya daga cikin yayanta wakilin Muryar Amurka, Ibrahim Abdul’Aziz. Tsohon dan jarida wanda kafin rasuwarsa wakili ne na gidan rediyon muryar Amurka (VOA) kuma …

Read More »