Home / Tag Archives: Isa Ashiru

Tag Archives: Isa Ashiru

Mai Magana Da Yawun Isa Ashiru Ya Koma APC

Ficewar jama’a na kunno kai a jam’iyyar PDP a Kaduna, yayin da wasu fitattun ‘ya’yan jam’iyyar ke shirin ficewa daga jam’iyyar kwata-kwata. Al’amarin ya kara fitowa fili ne a ranar Juma’a yayin da fitaccen mai magana da yawun kwamitin yakin neman zaben jam’iyyar, Alhaji Yakubu Lere, ya yi murabus daga …

Read More »

Ashiru Urges Kaduna Voters to Prepare to Vote Again.

  The Kaduna State gubernatorial candidate of the People’s Democratic Party (PDP), Rt Hon. Isa Mohammed Ashiru has called on the people of Kaduna State to prepare to go and vote on March 11, 2023, despite some of the challenges they encountered on February 25.   In a statement Signed …

Read More »

NI ISA ASHIRU KUDAN ZAN ZABA – SHAIKH SANI YAHYA JINGIR

Shaikh Sani Yahya Jingir, sanannen Malamin addinin Musulunci ne kuma daya daga cikin shugabannin kungiyar Izala reshen Jos assasawar marigayi Malam Sama’ila Idris ya bayyana cewa shi Honarabul Isa Ashiru Kudan ne zabinsa kuma shi zai zaba domin ya zama Gwamnan Jihar Kaduna. Shaikh Sani Yahya Jingir ya bayyana hakan …

Read More »

Zamu Dawo Da Batun Tallafin Takin Zamani

…Zamu yi Maganin Matsalar Tsaro Daga Imrana Abdullahi Dan takarar Gwamnan Jihar Kaduna karkashin jam’iyyar PDP honarabul Isa Muhammad Ashiru Kudan, ya bayyana cewa sun shirya tsaf domin magance matsalar tsaro da kuma mayar da tallafin Takin Zamani domin samun bunkasa tattalin arzikin kasa baki daya. Honarabul Isa Muhammad Ashiru …

Read More »

Za Mu Fito Da Kudirorin Aiki Guda Biyar – Isa Ashiru

Imrana Abdullahi Dan takarar Gwamnan Jihar Kaduna Honarabul Isa Muhammad Ashiru Kudan, ya bayyana cewa tuni wani kwamitin masana karkashin wani Furofesa daga jami’ar Ahmadu Bello Zariya suka yi aikin fitar da kundin da za a yi aiki da shi da zarar ya kafa Gwamnati a Jihar Kaduna. Ya bayyana …

Read More »