Home / Tag Archives: Kaduna (page 10)

Tag Archives: Kaduna

Dan Majalisar Kaduna Ya Rasu kwanaki 3 Da Rantsar Da shi

 Daga IMRANA ABDULLAHI Kamar dai yadda jaridar theshieldg.com da ke a yanar Gizo ta wallafa  cewa dan majalisar da ke wakiltar karamar hukumar  Chikun a majalisar dokokin Jihar Kaduna Madami Garba Madami ya rasu kwanaki uku kacal da Rantsar da su a matsayin zababbun yan majalisar da suka lashe zabe …

Read More »

ZAN CIKA ALKAWURAN DA NA DAUKA – GWAMNA UBA SANI

  Daga Imrana Abdullahi     A ci gaba da rangadin fahimtar juna ga kungiyoyin yada labarai a Kaduna, Babban Sakataren Yada Labarai na Gwamnan Jihar Kaduna, ya tabbatar wa ‘yan jihar kan kudirin Gwamna Uba Sani na cika alkawuran da ke kunshe a cikin littafinsa na “SUSTAIN manifesto”.   …

Read More »

Tsohon Shugaban PDP A Kaduna Ya Rasu

Daga Imrana Abdullahi Shugaban jam’iyyar PDP na farko a Jihar Kaduna, Ibrahim Yaro Suleiman ya rasu. Sakataren yada Labarai na Jihar, Abraham Alberah Catoh, a cikin sakon ta’aziyyar da ya fitar a  a ranar Juma’a, ya jajantawa iyalai, yan uwa da daukacin yayan jam’iyyar game da rashin da aka yi. …

Read More »

El- Rufa’I Ya Cire Sarakuna 2 Da Masu Unguwanni 2

Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru El- Rufa’I tuni ya amince da cire sarakunan Arak da Piriga Jonathan Paragua Zamuna da tsohon Soja mai ritaya Janar Aliyu Iliyah Yammah baki dayansu. A cikin wata takardar sanarwa daga kwamishiniyar ma’aikatar da ke kula da kananan hukumomi Umma Ahmad da ta fitar a …

Read More »