By; USMAN NASIDI, Kaduna In continuation of the court hearing of late Air Vice Marshal Muhammad Musa Umar Maisaka murder, which took place on November 8, 2021, the Kaduna State High Court 09 has adjourned the hearing of the case to January 24, 2024 for the adoption of final written …
Read More »Kaduna Governor’s Bold Move: Championing Climate Action with New Special Assistant Appointment
Kaduna Governor Makes History with First-Ever Special Assistant on Climate Change In a groundbreaking move, the Governor of Kaduna State, Mallam Uba Sani, has earned accolades from climate experts and environmental organizations for appointing Honorable Yusuf Idris Amoke as the Special Assistant to the Governor on Climate …
Read More »Gwamnan Jihar Kaduna Ya Amince Da Fitar Da Naira Biliyan 3.1 Domin Biyan Kudin Wadanda Suka Ajiye Aike Da Biyan Kudin Wadanda Suka Mutu
Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya amince da fitar da kudi Naira Biliyan 3.1 don biyan kudin wadanda suka ajiye aiki (gratuity) da wadanda suka yi ritaya da kuma na wadanda suka mutu ga iyalan wadanda suka mutu a karkashin tsarin fayyace fa’ida da tsarin fansho. Sanarwar da Babban …
Read More »Ku Ba tsaro Fifiko, Gwamna Uba Sani Ya Bukaci Shugabannin kananan hukumomi
Daga Imrana Abdullahi Gwamnatin jihar Kaduna karkashin jagorancin Sanata Uba Sani ta bukaci daukacin shugabannin kananan hukumomin jihar da su maida hankali kan harkokin tsaro da samar da yanayi mai kyau na saka hannun jari da cigaba a jihar. Gwamna Uba Sani ya yi wannan kiran ne a wata ganawa …
Read More »Nimrod Receives 2022 AUTHENTIC Sports Personality Award
Top Kaduna-based multiple award winning Online news site, Authentic News daily has presented the year 2022 Sports Personality of the Year award to the President, Nigeria Volleyball Federation (NVBF), Engineer Musa Nimrod. The award was presented on Saturday October 14, 2023 on the sidelines of the final of …
Read More »GOV UBA SANI WARNS AGAINST THE SALE OF FORMS FOR PALLIATIVES AND SOCIAL REGISTER DATA BASE IN KADUNA STATE
The attention of the Kaduna State Government has been drawn to reports that forms are allegedly being sold in communities across Kaduna state for residents to become beneficiaries of palliatives and other interventions being provided by Government,for the most vulnerable in our society. The state government therefore,categorically condemns this …
Read More »Kansilolin PDP 19 Tare Da Magoya Bayansu Dubu Hamsin Sun Koma APC A Kaduna
…”Muna yin kira ga Isa Ashiru Ya Hada Kai Da Gwamna Uba Sani A Ciyar Da Jihar Kaduna Gaba Daga Imrana Andullahi Isyaku Ishaya Duci, kansila ne mai wakiltar mazabar Yelwa da ke karamar hukumar Chikun a Jihar Kaduna da ya gabatar da jawabi a madadin sauran kansilolin ya …
Read More »Muna Yin Ayyukan Gyaran Hanya Da Aljihunmu – Sakataren Direbobin Tifa Kwamared Musa Dan Hajiya
….An Karrama Kunguyar Direbobin Tifa A Jihar Kaduna Daga Imrana Abdullahi Kwamared Musa Muhammad Dan Hajiya Sakatare ne na kungiyar direbobin Tifa a Jihar Kaduna ya bayyana cewa suna kokarin gudanar da gyare gyaren hanyoyi a cikin birane da kuma karkara musamman hanyoyin da suke yin amfani da su wajen …
Read More »Hukumar Kiyaye Hadurra Za Ta Fara Gagamin Wayar Da Kan Jama’a Na Karshen Shakara A Jihar Kaduna
Daga Imrana Abdillahi Kwamandan rundunar hukumar kiyaye hadurra ( FRSC) ta kasa reshen Jihar Kaduna Kabiru Yusuf Nadabo, ya bayyana cewa tuni sun shirya tsaf domin gudanar da gangamin wayar da kan daukacin jama’a game da ayyukan da suke yi musamman a karshen watanni hudu na shekara har zuwa …
Read More »Ta Tabbata Muktar Ramalan Yero Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna Ya Fice Daga PDP
Daga Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga Jihar Kaduna na bayanin cewa tsohon Gwamnan Jihar Kaduna Alhaji Muktar Ramalan Yero ya fice daga jam’iyyar PDP. Kamar dai yadda wakilin mu ya ga wata takardar da ya rubutawa mazabarsa ta Kaura ya na shaida masu cewa ya fice daga …
Read More »