Home / Tag Archives: Karramawa

Tag Archives: Karramawa

Kungiyar NASWDEN Ta Karrama Kwamared Aminu Hassan

Daga Imrana Abdullahi Kwamared Aminu Hassan jigo ne a gamammiyar  kungiyar  yan jari Bola ta kasa (NASWDEN) ya bayyana gamsuwa da irin yadda gamammiyar kungiyar ta ga kokarinsa har suka bashi lambar karramawa. Ya ce hakika shugabanci yi wa jama’a aiki shi ne shugabanci a kowane irin mataki ne da …

Read More »

Kungiyar KADDA Ta Karrama Farfesa Shehu Sale

Daga Imrana Abdullahi Sakamakon kokarin aiwatar da ayyukan ci gaban al’umma a fannonin gudanar da rayuwa daban daban yasa hadaddiyar kungiyar ci gaban jama’ar Doka (KADDA) da ke cikin garin Kaduna ta Karrama babban Likitan kula da lafiyar kwakwalwa da karansa ya kai tsaiko,  Farfesa Shehu Sale da nufin kara …

Read More »

Kungiyar Mawallafa Ta Karrama Maryam Suleiman Mai Rusau

Daga Imrana Abdullahi Sakamakon irin kokarin ganin rayuwar mata da kananan yara ta inganta musamman a bangaren hada hadar harkokin siyasa ya sa shugabar matan jam’iyyar APC Hajiya Maryam Suleiman da ake yi wa lakabi da mai Rusau hakan ne yasa kungiyar Mawallafa Mujallu da Jaridu suka Karrama ta da …

Read More »

An Karrama Shaikh Zakariyya Usman 

Daga Imrana Abdullahi, Kaduna Sakamakon aiki tukuru wajen karantar da dimbin al’umma ilimin addinin musulunci da kuma bunkasa tattalin arzikin arewacin Najeriya da kasa baki daya ya sa kungiyar yan jarida masu wallafa jaridu da mujallu ta Arewa mai suna “Arewa Publishers Forum” karkashin Dokta Sani Garba suka Karrama Shaikh …

Read More »

Arewa Media Writers Sun Karrama Gwamnan Jihar Zamfara

Mustapha Imrana Abdullahi Kungiyar marubuta da ke arewacin Najeriya ta Karrama Gwamnan Jihar Zamfara Dokta Muhammadu Bello matawallen da lambar Yabo sakamakon aikin tukuru wajen ciyar da kasa gaba. A wajen wani babban taron da kungiyar ta shirya a Kaduna da yayan ta suka samu halarta daga daukacin Jihohin arewacin …

Read More »

An Karrama Babban Editan Gaskiya Ta Fi Kwabo

Tambarin Mujallar Garkuwa kenan

Sakamakon irin ayyukan da ya dade yana gudanarwa domin ci gaban kasa a fannin aikin Jarida da rubuce rubuce yasa kamfanin Duniyar kwamfuta da suka wallafa wani babban Littafi domin sanar da jama’a ilimin na’ura mai kwakwalwa a cikin harshen hausa. Kamar yadda kamfanin duniyar kwamfuta ya shaidawa duniya cewa …

Read More »