Kungiyar Yan Jarida Reshen New Nigeria Sun Karrama Forofesa Tabari Mustapha Imrana Abdullahi Kungiyar yan jarida reshen kamfanin jaridun New Nigeria da Gaskiya Ta Fi Kwabo sun karrama babban Daraktan asibitin Barau Dikko da ke Kaduna. Kungiyar yan jaridar reshen kamfanin New Nigeria sun bayyana cewa sun ba …
Read More »An Karrama Babban Editan Gaskiya Ta Fi Kwabo
Sakamakon irin ayyukan da ya dade yana gudanarwa domin ci gaban kasa a fannin aikin Jarida da rubuce rubuce yasa kamfanin Duniyar kwamfuta da suka wallafa wani babban Littafi domin sanar da jama’a ilimin na’ura mai kwakwalwa a cikin harshen hausa. Kamar yadda kamfanin duniyar kwamfuta ya shaidawa duniya cewa …
Read More »