Daga Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga Jihar Katsina na bayanin cewa Sanatan yankin Funtua za a jihar Katsina Sanata Muntari Dandutse Funtua, ya taimakawa yan kasuwar Funtuwa da suka samu matsalar jarabawa ta yin Gobara wanda sakamakon hakan suka yi asara mai dimbin yawa. Ya dai cika alkawarin da …
Read More »Gobara: Honarabul Abdulkarim Kero, Ya Jajanta Wa Masu Shaguna, Sarki Tare Da Jama’ar Unguwar Sanusi
Daga Imrana Abdullahi Dan Majalisa Mai Wakiltan Kaduna Ta Kudu a Majalisar Wakilai ta Tarayya da ke Abuja, Honarabul Abdulkarim Hussaini Ahmad da ake yi wa lakabi da (Mai Kero) ya jajanta wa Masu shaguna da ibtila’in gobara ya afkawa a layin Muhammadu Wule kusa da ‘Yar Kasuwa da ke …
Read More »ZA A GINA SABUWAR KASUWA A GEIDAM
Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Gwamnan jihar Yobe ya rattaba hannu kan kwangilar N3.8bn ga gina sabuwar kasuwa irin ta zamani a garin Geidam kamar yadda gwamnatin sa ta yi alkawarin yi. Gwamnatin Yobe da kamfanin gine-gine na Green and Blue Communications & Electronics Ltd., suka rattaba hannu kan kwangilar …
Read More »Za A Inganta Kasuwar Duniya Ta Kaduna – Sarkin Zazzau
Imrana Abdullahi Mai martaba Sarkin Zazzau Ambasada Ahmad Nuhu Bamalli, ya bayyana cewa da ikon Allah zai tabbatar da an inganta Kasuwar duniya ta kasa da Kasa da ke Kaduna. Mai martaba Sarkin Zazzau ya bayyana hakan ne a lokacin da yake jawabi wajen taron rufe kasuwar duniya ta wannan …
Read More »Gwamna Zulum Ya Dora Harsashin Ginin Tasha, Shaguna 593 Da Kasuwa Kan Kudi Naira Biliyan 2
Gwamna Zulum Ya Dora Harsashin Ginin Tasha, Shaguna 593 Da Kasuwa Kan Kudi Naira Biliyan 2 Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya Dora Harsashin ginin sabuwar Tashar Mota, shaguna dari 593 da kuma kasuwa irin na zamani dukkansu a kan kudi naira biliyan biyu. A …
Read More »Za A Bude Babbar Kasuwar Kaduna Gobe Alhamis
Imrana Abdullahi Kamar yadda zaku iya gani a cikin hoton da ke cikin labarin nan za a iya tabbatar da cewa tuni aka kammala shirye shiryen sake bude babbar kasuwar kaduna da ake kira Abubalar Gumi da ke tsakiyar birnin Kaduna. Ita dai wannan kasuwa an rufe ta ne tsawon …
Read More »Kungiyar Yan Kasuwa Na Fadakar Da Jama’a Game Da Cutar Korona
Imrana Abdullahi Hadaddiyar kungiyar yan kasuwa shiyyar Funtuwa karkashin Alhaji Musa Shugaba sun dukufa wajen wayar da kan jama’a game da cutar Covid – 19 da ke yi wa duniya barazana. Hadaddiyar kungiyar yan kasuwar na shiyyar Funtuwa sun shiga bakin kasuwar da ke makera Funtuwa suna fadakar da mutane …
Read More »