Kwamishinan kula da ma’aikatar Muhalli da albarkatun kasa na Jihar Kaduna Ibrahim Garba Husaini, ya bayyana batun kiyaye dokar da Gwamnatin Jihar kaduna ta kafa domin hana yaduwar cutar Covid – 19 da ake kira da Korona Bairus a matsayin abin da ya zama wajibi saboda kiyaye lafiya da dukiyar …
Read More »Masari Ya Rufe Kasuwannin Jihar Katsina
Daga Imrana Abdullahi Sakamakon samun wani mutum guda dauke da kwayar cutar korona a garin Dutsinma, Gwamna Aminu Bello Masari ya bada umurnin a rufe karamar hukumar ta tun daga karfe bakwai na safiyar gobe Juma’a, 17 ga watan Afrilu 2020. Gwamnan ya kuma bayar da umurnin a rufe dukkan …
Read More »An Sallami Wanda Cutar Korona Ta Kama A Kaduna
Gwamnatin Jihar Kaduna ta bayyana cewa an sallami wani mutum daya daga cikin mutane shida da cutar Korona ta kama, an dai sallame shi ne daga wurin da aka Killace wadanda suka harbu da Covid – 19. Kwamishinar lafiya Dakta Amina Mohammed Baloni ta bayyana hakan ranar Laraba, ta ce …
Read More »Mutane 318 Ne Suka Kamu Da Cutar Korona A Nijeriya
Imrana Abdullahi Bayanai daga hukumar kula da hana yaduwar cututtuka ta kasa ( NCDC) a Nijeriya sun tabbatar da cewa ya zuwa yau ranar Asabar 11 ha watan Afrilu, 2020. Mutane 318 ne suka kamu da cutar Covid – 19 da ake yi wa lakabi da Korona bairus. Wato an …
Read More »An Samu Korona Bairus A Jihar Kano
Kamar yadda rahotanni ke cewa Annobar covid – 19 da ake kira Korona bairus ta bulla Jihar Kano, kamar yadda babban darakta a ma’aikatar lafiya ta jihar Dakta Imam Wada Belli ya tabbatar da cewa cutar ta bulla jihar. Dakta Imam Wada Bello ya ce nan gaba a yau Gwamna …
Read More »Mutane 305 Ne Ke Dauke Da Cutar Korona A Nijeriya
Daga Abdullahi Daule da rahoton A sababbin alkalumman da hukumar yaki da hana yaduwar cututtuka ta Nijeriya (NCDC) ta fitar sun bayyana cewa a halin yanzu akwai mutane 305 da suke dauke da cutar a tarayyar Nijeriya baki daya. Hukumar ta bayyana cewa faruwar hakan ya biyo bayan irin yadda …
Read More »Zamu Ajiye Matafiya Zuwa Kwana 14 – Gwamnatin Kaduna
Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar kaduna ta mika gargadi ga masu tafiya suna shiga domin su wuce ta Jihar kaduna cewa ko dai su kiyayi bi ta Jihar ko kuma a kama matafiya a ajiye su sai sun yi kwanaki 14 tsawon lokacin da ake killace masu cutar Korona bairus a …
Read More »Gwamna Masari Ya Tabbatar Da Mutuwar Likitan Da Ya Kamu Da Korona A Katsina
Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya tabbatar da mutuwar Dakta Aliyu Yakubu, likitan da ya kamu da cutar Korona bairus da ke aikin Likitancin a garin Daira. Ya bayyana wa manema labarai cewa hakika likitan da ya kamu da wannan kwayar cuta ta Korona Bairus mai …
Read More »Mutane 224 Ne Ke Dauke Da Cutar Korona bairu A Nijeriya
A tarayyar N8jeriya an samu karin mutane 10 masu dauke da cutar korona, an dai samu karin ne a babban birnin tarayya Abuja, Legas da Jihar Edo. Samuwar wannan adadi an samu mutane dari 224 kenan masu dauke da wannan cutar a duk fadin kasar baki daya Hukumar yaki da …
Read More »Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru Ya Harbu Da Cutar Korona Bairus
Daga Imrana Abdullahi Kaduna Bayanan da ke fitowa daga gidan Gwamnatin Jihar Kaduna kuma daga bakin Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’I ya tabbatarwa duniya cewa ya harbu da cutar Covid 19 da ake kira Korona Bairus Gwamnan Kaduna ya bayyana hakan ne a cikin wata sanarwar da ya fitar da …
Read More »