Home / Tag Archives: Mafara

Tag Archives: Mafara

Tsohon Gwamnan Zamfara Ya Raba Tireloli 240 Na Kayan Azumi

Daga Imrana Abdullahi A kokarin da yake yi na ganin al’umma sun samu saukin rayuwa musamman a watan Azumin Ramadana mai alfarma, tsohon Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Abdul’Aziz Yari Shetiman Mafara ya raba wa jama’a tirelolin kayan abinci guda 240 da nufin samawa jama’a saukin rayuwa musamman a wannan watan …

Read More »

A FITO A ZABI JAM’IYYAR APC – ABDUL’AZEEZ A. YARI

….Zan Yi Bakin Kokari Na Wajen Kawo Ci Gaba DAGA IMRANA ABDULLAHI Tsohon Gwamnan Jihar Zamfara kuma zababben Sanata karkashin jam’iyyar APC Abdul’azeez Abubakar Yari, ya bayyana cewa zai yi iyakar kokarinsa wajen kawo ci gaban kasa tare da al’ummarta baki daya. “Kamar yadda na rika fadi a lokacin gangamin …

Read More »