Daga Bashir Bello Majalisa Abuja Dokta Ahmed Adamu Saba, ya bayyana kudirin da aka gabatar a kan batun korafe korafen da aka samu a kan aikin Hajji wanda Malam Muhammad Bi’u ya gabatar da cewa aikin Hajji na shekarar 2024 da aka shirya abubuwa da yawa domin a ba Alhazai …
Read More »Mun Kashe Batun Yarjejeniyar Samowa A Majalisa
Yan majalisa sun yabawa takwaransu Ali Madaki daga Kano Daga Bashir Bello majalisar Abuja Dan majalisa Inuwa Garba mai wakiltar mazabar Yamaltu Deba daga Jihar Gombe ya yabawa takwaransa Ali Madaki sakamakon kudirin da ya kawo game da batun yarjejeniyar Samowa, da ya bayyana da wata fitinar da ta tunkaro …
Read More »Mun Kashe Batun Yarjejeniyar Samowa A Majalisa
…Yan majalisa sun yabawa takwaransu Ali Madaki daga Kano Daga Bashir Bello majalisar Abuja Dan majalisa Inuwa Garba mai wakiltar mazabar Yamaltu Deba daga Jihar Gombe ya yabawa takwaransa Ali Madaki sakamakon kudirin da ya kawo game da batun yarjejeniyar Samowa, da ya bayyana da wata fitinar da ta tunkaro …
Read More »Majalisa Ce Ta Bambanta Dimokuradiyya Da Mulkin Karfa Karfa – Ado Doguwa
…Sai An Ba Kananan hukumomi Yancinsu Bashir Bello majalisar Abuja Honarabul Alhassan Ado Doguwa ya bayyana tsarin majalisa a Dimokuradiyya a matsayin abin da ya bambanta da mulkin Karfa karfa. Ado Doguwa ya ce ko tsarin mulkin soja ake hakika shima babu Dimokuradiyya a cikidon haka tsarin majalisa …
Read More »Ciyo Bashi: Yan Majalisa Sun Gamsu Da Hujjojin Tinubu – Sanata Rufa’I Hanga
Daga Bashir Bello, Abuja. Senator, Rufai Hanga ya tabbatar da cewa yan Majalisar tarayya sun amince da hujjojin da gwamnatin shugaba Bola Ahmad Tinubu ta gabatar wa majalisar na ciyo bashin Kudi Dalar Amurka Biliyan 7.8 da kuma kudin tarayyar Turai na Yuro miliyan 100 a satin da ya gabata. …
Read More »Honarabul Yusuf Liman ya zama shugaban kungiyar Shugabannin Majalisar Jiha Na Arewacin Najeriya
Daga Imrana Abdullahi Ina mai farin cikin sanar da cewa na zama shugaban kungiyar masu magana da yawun Arewa a Najeriya. Ina so in yi amfani da wannan kafar domin mika godiyata ga dukkan masu girma shugabanni daga jahohin Arewa 19 da suka yarda da ni da kuma goyon bayan …
Read More »Na Shiga Damuwa Da Kaluwa A kan Rushewar Masallacin Zariya – Kakakin Majalisar Tajudeen Abbas
Daga Imrana Abdullahi … addu’a ga wadanda abin ya shafa …ya bukaci daukar mataki don hana sake faruwa Kakakin majalisar wakilai Honarabul Dokta Abbas Tajudeen, ya bayyana rugujewar wasu sassa na babban masallacin Zariya, wanda ya yi sanadiyyar mutuwar wasu a matsayin abin takaici da ban tausayi. Kakakin Majalisar, Abbas …
Read More »Majalisar Katsina Ta Nemi Agajin Gaggawa Ga Wadanda Ruwan sama Ya Yi Wa Barna
….Sama da gidaje 50 ne ruwan sama ya lalata Daga Imrana Abdullahi Majalisar dokokin Jihar Katsina ta yi kira ga gwamnatin jihar da ta tallafa wa wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a karamar hukumar Dutsi da ke jihar.  Bayanan da aka samu zuwa ga majalisar Sama da gidaje 50 …
Read More »SUNAYEN MINISTOCI KASHI NA BIYU YA ISA MAJALISAR DATTAWA
Daga Imrana Abdullahi AHMED TIJJANI BOSUN TIJJANI DR MARYAM SHETTI ISHAK SALAKO TUNJI ALAUSA TANKO SUNUNU ADEGBOYEGA OYETOLA ATIKU BAGUDU BELLO MATAWALLE IBRAHIM GEIDAM SIMON BAKO LALONG LOLA ADEJO SHUAIBU ABUBAKAR TAHIR MAMMAN ALIYU SABI ALKALI AHMED HEINEKEN LOKPOBIRI UBA MAIGARI ZEPHANIAH JISSALO
Read More »An Mika Sunayen Mutane 20 Ga Majaliaar Dokokin Jihar Katsina
Daga Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Katsina karkashin Dokta Dikko Umar Radda ta aike da sunayen mutane 20 domin a nada su mukaman kwamishina. Kamar yadda wata takardar da ke dauke da sa hannun Maiwada DanMallam Darakta Janar mai kula da harkokin kafofin yada labarai a ofishin Gwamnan Jihar ta bayyana …
Read More »