Daga Imrana Abdullahi Dan majalisar dokokin Jihar Katsina mai wakiltar karamar hukumar Dandume Honarabul Yahaya Nuhu ya bayyana alhininsa game da irin abin da ya faru na iftila’in Barnar ruwan sama da Iska da ya shafi mutanen Mahuta da ke karamar hukumar. Honarabul Yahaya Nuhu ya bayyana hakan ne …
Read More »Akpabio Ya Ambata Shugabannin Kwamiti Da Mambobinsu A Majalisar Dattawa Ta Goma
Daga Imrana Abdullahi Shugaban majalisar dattawa Godswill Akpabio ya nada shugabanni da mambobin kwamitoci na musamman na majalisar Sanata Solomon Adeola a matsayin Shugaban Kwamitin Majalisar Dattijai kan Kasafin Kudi tare da Sanata Ali Ndume A Matsayin Mataimakin Shugaba. Sanata Titus Zam An Nadashi A Matsayin Shugaban Kwamitin Majalisar Dattijai …
Read More »Gwamnatin Kano Ta Aike Da Jerin Sunayen kwamishinoni 19 Ga Majalisar Dokokin Jihar
Daga Imrana Abdullahi  …Jerin sunayen sun hada da mata biyu da maza 17. Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya mika sunayen mutane 19 ga majalisar dokokin jihar domin a tantance tare da amincewa da su a matsayin kwamishinoni da mambobin majalisar zartaswar jihar. Kakakin majalisar dokokin jihar, Yusuf …
Read More »Gwamna Uba Sani Ya Karrama Sabon kakakin Majalisar Dokokin Kaduna
Daga Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Kaduna Uba Sani, ya Karrama sabon Kakakin majalisar dokokin Jihar da mataimakinsa, ya yi kira da a kulla alaka tsakanin bangaren zartaswa da majalisar dokokin. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata takardar sanarwa mai dauke da Sa hannu Muhammad Lawal Shehu Babban Sakataren …
Read More »YAN MAJALISA 360 BABU KAMAR ABBAS TAJUDDEEN – KWAMARED MAUDE ZARIYA
Daga Imrana Abdullahi, Kaduna Kwamared Maude Zariya ya bayyana cewa ba tare da fariya ba a duk cikin yan majalisar wakilai na tarayyar Najeriya guda dari 360 babu kamar Dokta Abbas Tajuddeen dan majalisar wakilai mai wakiltar karamar hukumar Zariya. Hakika ina fadin wannan maganar ne ba tare da fariya …
Read More »Neman Shugabancin Majalisar Dattawa Wata Kungiya Ta Yaba Wa Bola Tinubu
Daga Imrana Abdullahi Wata hadaddiyar kungiyar da ke fafutukar kare martaba da mutuncin yankin arewacin Najeriya baki daya ta yaba wa zababben shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmad Tinubu bisa yadda ya yi shuru ba tare da tsoma bakinsa na a kan batun shugabancin majalisar. Kungiyar mai suna ( North west …
Read More »NA FI KOWA CANCANTAR ZAMA SHUGABAN MAJALISAR WAKILAI- Hon Abbas Tajudeen
Daga; Bashir Bello, Majalisa Abuja, Nijeriya DAN Majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Zariya a Majalisar wakilai ta taraiya Abuja, Honarabul Abbas Tajudeen, ya bayyana cewa yana daga cikin mutane 15 da suka fi kowa dadewa a Majalisar Dokokin tarayyar Najeriya wanda kuma ya kasance daga shiyyar Arewa …
Read More »Allah Ya Yi Wa Dan Majalisar Bakori Rasuwa
Allah Ya Yi Wa Dan Majalisar Bakori Rasuwa Imrana Abdullahi Kamar yadda wakilin mu ya samu labarin da ke cewa dan majalisar dokokin Jihar Katsina mai wakiltar karamar hukumar Bakori honarabul Dokta Ibrahim Kurami rasuwa. Bayanan da muke samu daga wajen abokan aikinsa na majalisa musamman wajen dan majalisa …
Read More »KATIN ZABE NA DA MATUKAR MUHIMMANCI A LOKACIN DA MUKE CIKI – NASIR DAURA
IMRANA ABDULLAHI An bayyana karin zabe a matsayin wani abu mai matukar muhimmanci da ke zaman wani Makamin da kowa zai yi alfahari da shi wajen zabar abin da kowa ke bukata a kowa ne irin mataki. Dan majalisar dokokin Jihar Katsina mai wakiltar karamar hukumar Daura Nasir Yahya Daura …
Read More »Yan bindiga Sun Sace Kanwar Mataimakin Shigaban Majalisar Dokokin Katsina
Mustapha Imrana Abdullahi Wadansu yan bindigar da sula kai Hari garin Tafoki a karamar hukumar Faskari cikin Jihar Katsina sun sace kanwar mataimakin shugaban majalisar dokokin Jihar Injiniya Shehu Dalhatu Tafoki. Wadda aka sacen dai mai suna Asma’u Dalhatu, an sace ta ne da sanyin safiyar ranar Lahadi. …
Read More »