(AN OPINION) By Yusuf Idris Gusau The ancient city of Kano held it’s breath during the visit of the All Progressives Congress (APC)’s presidential candidate, Ahmed Bola Tinubu on Saturday. Various notable media outfits had described the crowd that turned up to receive the standard bearer as unprecedented and …
Read More »Zan Iya Sadaukar Da Rayuwata Saboda Matawalle – Dokta Suleiman Shinkafi
Imrana Abdullahi Daga Shinkafi Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi, mai bayar da shawara ga Gwamnan Jihar Zamfara a kan harkokin hulda da kasashen waje da kuma cikin gida ya bayyana cewa zai iya sadaukar da rayuwarsa saboda kare martaba da mutuncin Gwamna Muhammadu Bello Matawalle. Gwamna Muhammadu Bello Matawalle, mutum ne …
Read More »GOVERNOR MATAWALLE EMERGES ZAMFARA APC FLAGBEARER
Governor Bello Mohammed Matawalle has emerged the All Progressives Congress APC Governorship flagbearer in an overwhelming party primary where he stood as sole candidate for the post in the state. In a statement Signed by Yusuf Idris Gusau APC Publicity Secretary Zamfara State made available to news men …
Read More »GOVERNOR MATAWALLE/EX, YARI SIGNED NEW CONTINUITY AGREEMENT
Zamfara state chapter of the All Progressives Congress APC has commended the National leadership of the party under His Excellency, Senator Abdullahi Adamu for resolving the crisis that rocked the party causing division among members. In a statement Signed by Yusuf Idris Gusau APC Publicity Secretary Zamfara State …
Read More »KUNGIYOYI 102 SUN SAYAWA GWAMNA MATAWALLE FOM DIN TSAYA WA TAKARAR GWAMNAN ZAMFARA KARO NA BIYU
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Sakamakon nuna yarda da kuma gamsuwa da jagorancin Honarabul Dokta Bello Muhammad Matawallen Maradun, Kimanin kungiyoyin 102 a Jihar Zamfara suka yi karo-karo suka tara naira miliyan 50 domin saya ma Gwamnan fom din takarar gwamna Karo na biyu a 2023. A cikin wata takardar da aka …
Read More »ABUJA COURT DISAPPOINTS PDP OVER MATAWALLE’S REMOVAL
PDP supporters drawn from Zamfara in particular as well as from other places were today seen wearing long, distressed faces as they walked out of the premises of the Abuja High Court 5 in an abject disappointment. In an statement Signed by Yusuf Idris Gusau APC Publicity Secretary …
Read More »YOUTH WING OF JAJIYA AMANA VOWS TO MOBILIZE SUPPORT FOR MATAWALLE 2023
The Youth Wing of the supporters of Zamfara astute politician and 2019 governorship aspirant, Hon Sani Jaji and known as Jajiya Amana today paid solidarity visit to the state leadership of the All Progressives Congress APC under the leadrrship of Hon Tukur Umar Danfulani at the state’s party secretariat …
Read More »AGAIN, DAUDA LAWAL DARE LOSSES 2885 LOYALISTS TO MATAWALLE
One of Dauda Lawal Dare’s strong pillars and about 3,000 of his followers in Zamfara politics, Hon. Mujitaba Idris Dangote who is also the founder of Dangote Foundation, today declared his parting of ways from his former boss and godfather to join the recognized APC in the state led …
Read More »DUK WANDA YA BAYYANA KANSA SHUGABAN APC ZA A HUKUNTA SHI – MATAWALLE
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI GWAMNAN Jihar Zamfara Alhaji Bello Muhammad Matawalle ya bayyana cewa daga yau babu sauran wanda zai kara bayyana kansa a matsayin shugaban jam’iyyar APC a Jihar, in ba wanda uwar jam’iyya ta kasa ta mikawa takardar shahada ba su ne shugabanni. “Duk wata shedana da kuma yin …
Read More »BURI NA GINA SABUWAR JIHAR ZAMFARA DA KOWA ZAI YI ALFAHARI DA ITA- GWAMNA MATAWALLE
Daga IMRANA ABDULLAHI Kaduna Gwamnan Jihar Zamfara Dokta Bello Muhammad Matawalle ya bayyana cewa babban kalubalen da ke gaban duk wani ma’aikacin Gwamnatin Jihar Shi ne yin aiki tukuru bisa tsarin bin doka da ka’ida domin ciyar da Jihar gaba. Gwamna Muhammad Bello Matawalle ya tabbatar da cewa kalubalen da …
Read More »