Home / Tag Archives: Najeriya (page 2)

Tag Archives: Najeriya

Tsaro: Shin Arewacin Najeriya Da Masu Mulki Sun Gaza

Mustapha Imrana Abdullahi Fitaccen mai fafutukar kwato yancin al’ummar Najeriya kuma shugaban kwamitin Amintattun gamayyar kungiyoyin Arewa masu zaman kansu Alhaji Nastura Ashir Sherif ya bayyana sakamakon gazawar da masu mulki suka yi a halin yanzu na su sauke nauyin da ya rataya a wuyansu wajen kare lafiya da dukiyar …

Read More »

Kuskure Ne Cewa Mulki Ya Koma Kudu – Kwankwaso

Imrana Abdullahi Shugaban darikar siyasar Kwankwasiyya na duniya Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana cewa kururuwar da wadansu suka yi har da jam’iyyar APGA na mulki ya koma Kudu cewa babban kuskure ne can a gare su da suke yin wannan ikirarin mulkin ya koma Kusu. Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso …

Read More »

Gyaran Matsalar Najeriya Ba Na Mutum Daya Bane

  Shugaban jam’iyyar PDP mai jiran gado, Sanata Iyorchia Ayu ya baiyana cewar, aikin gyaran matsalar Najeriya ta fi karfin mutum daya ko wani bangare, dole ne a taru a hada kai domin  ceto Najeriya daga wargajewa  a sakamakon mulkin ganin dama daa rashin tabbas na jam’iyyar APC da ya …

Read More »

Najeriya Na Bukatar Kowa Ya Bada Gudunmawarsa – Bafarawa

 Imrana Abdullahi Tsohon Gwamnan Jihar Sakkwato Alhaji Dokta Attahiru Dalhatu Bafarwa, ya bayyana Najeriya a matsayin kasar da ke bukatar kowa ya bayar da gudunmawarsa da nufin dai- daita al’amura baki daya. Alhaji Dokta Attahiru Dalhatu Bafarwa ya bayyana hakan ne a cikin wata takardar da aka rabawa manema labarai …

Read More »

PRP Ce Mafita Ga Yan Nijeriya – St Kamvem Nannim

Mustapha Imrana Abdullahi Mataimakin shugaban jam’iyyar PRP reshen Jihar Kaduna St Kamvem Nannim ya yi kira ga daukacin  yan Nijeriya da su rungumi jam’iyyar PRP domin ita ce kadai ta ragewa Talakawan kasar domin samun tsiran da zai tabbatar da ingantacciyar nasara. St Kamvem ya bayyana wa manema labarai a …

Read More »