An Nada Sabon Shugaban Sojojin Nijeriya Mustapha Imrana Abdullahi Shugabannkasa Muhammadu Buhari ya sanar da nadin sabon shugaban sojojin Nijeriya da ya sanar da sunan Mejo Janar Farouq Yahaya. Mejo Janar Yahaya ya maye gurbin marigayi Laftanar Janar Ibrahim Attahiru da ya rasu sakamakon hadarin Jirgin sama a kusa da …
Read More »Maganin Mahaukacin Biri, Karen Maguzawa
Maganin Mahaukacin Biri, Karen Maguzawa…! Duk Daya Bayan Daya, Yau An Fara Dawo Ma Maganar Da Gwamnan Jahar Zamfara Bello Mutawalle Yayi Akan Bamu Da Karfin Soja Ko Na Yan Sanda Da Zamu Iya Kawo Karshen Kalubalen Nan, Har Sai Al’umma Sun Hada Kai Tare Da Samar Da Adalci …
Read More »Gwamna Zulum Ya Karbi Yan Gudunhijira Dubu Biyar Daga Kamaru
Gwamna Zulum Ya Karbi Yan Gudunhijira Dubu Biyar Daga Kamaru Mustapha Imrana Abdullahi A kokarin da Gwamnatin Jihar Borno karkashin jagorancin Farfesa Babagana Umara Zulum take na ganin an dawo da yan Nijeriya gida daga kasar Kamaru a halin yanzu Gwamnan ya karbi yan Gudunhijira mutane dubu biyar (5000). An …
Read More »Buhari Ya Nada Zanna Mohammaed Ibrahim Shugaban Yan Sanda
Buhari Ya Nada Zanna Mohammaed Ibrahim Shugaban Yan Sanda Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban tarayyar Nijeriya Muhammadu Buhari ya nada mataimakin shugaban yan sandan kasar Zanna Mohammed Ibrahim, a matsayin shugaban riko na Yan Sanda. Shi dai wanda aka nada a halin yanzu ya zama shugaban riko dan asalin …
Read More »Har Yanzu Shehu Sani Na Jam’iyyar PRP
Har Yanzu Shehu Sani Na Jam’iyyar PRP Imrana Abdullahi Sanata Shehu Sani da ya wakilci yankin Kaduna ta tsakiya a majalisar Dattawan Nijeriya tsawon shekaru hudu ya bayyana cewa har yanzu ya na nan a cikin jam’iyyar ceton Talakawa mai suna PRP. Shehu Sani ya bayyana hakan ne a lokacin …
Read More »Mun So Buhari Yaje Majalisa Domin Amsa Dukkan Tambayar Da Za Su Yi Masa – Jama’a
Mun So Buhari Yaje Majalisa Domin Amsa Dukkan Tambayar Da Za Su Yi Masa – Jama’a Imrana Abdullahi Sakamakon irin yadda matsalar tsaro a tarayyar Nijeriya ke neman zamowa karfen kafa yasa tun bayan da aka yi wa wadansu masu aikin yankan Shinkafa a Jihar Borno da ke arewa maso …
Read More »Yan Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Wasu Mutane A Jami’ar ABU Zariya
Yan Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Wasu Mutane A Jami’ar ABU Zariya Imrana Abdullahi Sanarwar da Daraktan Sashen Yada Labarai na jami’ar Ahmadu Bello Zaria Malam Auwalu Umar ya fitar a yammacin Litinin din na cewa a safiyar Litinin din da misalin karfe 12.50 na dare masu garkuwa …
Read More »Marigayi Balarabe Musa Mutum Ne Mai Gaskiya Da Aiki Tukuru Domin Ci Gaban Kasa
Imrana Abdullahi An Bayyana tsohon Gwamnan tsohuwar Jihar Kaduna marigayi Alhaji Abdulkadir Balarabe Musa, a matsayin mutum mai Gaskiya, Juriya da rikon Amana. Tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar Kaduna Alhaji Lawal Sama’ila Yakawada ya bayyana hakan lokacin da yazo gaisuwar rasuwar marigayin a gidansa da ke layin Aliyu Turaki …
Read More »An Ci Gidajen Talbijin Uku Tarar Miliyan 9 A Nijeriya
An Ci Gidajen Talbijin Uku Tarar Miliyan 9 A Nijeriya Mustapha Imrana Abdullahi Hukumar kula da kafafen yada labarai na Talbijin NBC a tarayyar Nijeriya ta ci gidajen tarar naira miliyan Tara (9) bisa irin yadda suka yada labarai a kafafen nasu lokacin da ake zanga zangar kawo karshen jami’an …
Read More »Wata Mai Taimakon Jin Kai Ta Cike Ramuka NUJ Kaduna
Wata Mai Taimakon Jin Kai Ta Cike Ramuka NUJ Kaduna Mustapha Imrana Abdullahi A Kaduna Arewacin Nijeriya wata mai taimakon rayuwar jama’a Barista A’ishatu Sule, ta yi aikin cike ramun da suka dade suna kawo cikas a duk lokacin da mutane suka zo shigowa cibiyar yan jarida ta kasa reshen …
Read More »