It is highly disheartening to wake up in a peaceful atmosphere only for it to be short-lived by the sad incident of fights that broke within the Peoples Democratic Party PDP in the state where its thugs wrecked harvoc on the venue of its state congresses leaving an …
Read More »Sakacin Buhari Ne Kasa Magance Matsalar Tsaro A Nijeriya – Iyorchia Ayu
“Sakacin Shugaban Kasa Buhari Dangane Da Magance Matsalar Tsaro A Najeriya, Ishara Ce Dake Da Darasi A kan Bai Iya Samarwa Yan Najeriya Makoma Mai Kyau” – Inji Sanata Iyorchia Ayu Shugaban jam’iyyar PDP na kasa Shugaban jam’iyyar PDP na kasa, Sanata Iyorchia Ayu ya baiyana rashin gamsuwa tare …
Read More »APC Ta Zamo Annoba Mai Cutarwa Ga Yan Najeriya, Inji Iyorchia Ayu
APC Ta Zamo Annoba Mai Cutarwa Ga Yan Najeriya, Inji Iyorchia Ayu Zababben shugaban jam’iyyar PDP na kasa, Sanata Iyorchia Ayu, a ranar Litinin ya bayyana hasashensa da cewa jam’iyyar APC karkashin jagorancin shugaba Muhammad Buhari sun zamo wata annoba mai cutarwa ga yan kasa, abin da yake addabar kowa”. …
Read More »Gyaran Matsalar Najeriya Ba Na Mutum Daya Bane
Shugaban jam’iyyar PDP mai jiran gado, Sanata Iyorchia Ayu ya baiyana cewar, aikin gyaran matsalar Najeriya ta fi karfin mutum daya ko wani bangare, dole ne a taru a hada kai domin ceto Najeriya daga wargajewa a sakamakon mulkin ganin dama daa rashin tabbas na jam’iyyar APC da ya …
Read More »Kadade Ne Ya Fi Cancantar Zama Shugaban Matasan PDP Na Kasa – ASMEFO
Hadaddiyar kungiyar ‘yan Arewa masu amfani da sabbin kafafen yada zumunta don yada angizon jam’iyyar PDP a Arewa, wato Arewa Social Media Forum for PDP ta bayyana goyon bayanta ga takarar Hon. Muhd Kadade Suleiman a matsayin shugaban matasan jam’iyyar PDP na kasa. Shugaban kungiyar na kasa Alhaji Yusuf Abubakar …
Read More »PDP NORTHERN GOVERNORS’ PANIC MODE ACTIVATED
By Yusuf Idris Gusau An online dictionary summarizes “IN·TIM·I·DATE (ĭn-tĭm′ĭ-dāt′), as follows: 1. To make timid; fill with fear. 2. To coerce or deter, as with threats: The police intimidated the suspect into signing a false statement. “Synonyms: intimidate, browbeat, cow, bully. These verbs all …
Read More »Zan Inganta Rayuwar Mata Da Matasa – Zailani
Imrana Abdullahi Zailani A J Musa dan takarar shugaban karamar hukumar Kaduna ta Kudu da ke neman jam’iyyar PDP ta tsayar da shi takara ya shaidawa manema labarai cewa zai mayar da himma wajen taimakawa mata da matasa domin ciyar da al’umma gaba. Zailani A J Musa wanda ya kasance …
Read More »Ya Dace Gwamnati Ta Samar Da Mafita – Felix Hyate
Ya Dace Gwamnati Ta Samar Da Mafita – Felix Hyate Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban jam’iyyar PDP na Jihar Kaduna Honarabul Felix Hassan Hyate, ya yi kira ga Gwamnatin Jihar Kaduna karkashin jagorancin Malam Nasiru Ahmad El- Rufa’, da ta samar da wata mafita ko wani ingantaccen tsarin da zai kawo …
Read More »Chairmen-elect get Certificates of Return in Sokoto
Chairmen-elect get Certificates of Return in Sokoto From Our Special Correspondent in Sokoto Chairmen-elect for the 23 Local Governments in Sokoto State, were on Tuesday issued with their Certificate of Return by the State Independent Electoral Commission ( SIEC). The ceremony was presided by the …
Read More »Bamu Tsayar Da Dan takara Ba – Auwalu Branko
Bamu Tsayar Da Dan takara Ba – Auwalu Branko Imrana Abdullahi Shugaban jam’iyyar PDP reshen karamar hukumar Kaduna ta Arewa cikin Jihar Kaduna Alhaji Auwalu Branko ya karta jita jitar da ake yadawa cewa wai tuni sun tsayar da Dan takarar da zai yi wa jam’iyyar takara . Alhaji Auwalu …
Read More »