Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada ƙudirin gwamnatinsa na bayar da duk wani tallafin da ya dace ga Jami’ar Tarayya ta Gusau. Shugaban Hukumar gudanarwar Jami’ar ta Tarayya da ke Gusau, Rt. Hon. Injiniya Aminu Sani Isa ne ya jagoranci Majalisar Gudanarwar jami’ar a wata ziyarar ban-girma da suka …
Read More »AMBALIYAR RUWA: GWAMNAN ZAMFARA YA JAJANTA WA GWAMNATIN BORNO, YA BA DA GUDUNMAWAR MILIYAN N100 GA WAƊANDA ABIN YA SHAFA
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jajanta wa gwamnati da al’ummar Jihar Borno sakamakon mummunar ambaliyar ruwa da ta afku a Maiduguri. A ranar Alhamis ɗin da ta gabata ne wata tawaga ƙarƙashin jagorancin Mallam Abubakar Nakwada, Sakataren Gwamnatin Jihar Zamfara, ta wakilci gwamnan a Maiduguri. A wata sanarwa …
Read More »Za Mu Ci Gaba Da Bayar Da Tallafi Ga Dakarun Da Ke Yaki Da Yan bindiga – Gwamna Dauda Lawal
Daga Imrana Abdullahi Gwamna Dauda Lawal ya jaddada ƙudirin gwamnatin sa na bayar da ƙarin tallafi ga dakarun da ke yaƙi da ’yan bindiga a Zamfara. A ranar Alhamis ne gwamnan ya jagoranci zaman Majalisar Tsaro ta Jihar Zamfara a fadar gwamnati da ke Gusau, babban birnin jihar. A wata …
Read More »Ma’aikatar ayyuka na musamman ta jihar Katsina ta bayyana gamsuwarta kan rabon kayayyakin jin kai da aka gudanar a kananan hukumomin jihar.
…Gwamnatin Dikko Radda Ba Ta Da Niyyar Sayar Da Kayan Abinci Ga Kowa Daga Imrana Abdullahi Kwamishinan ayyuka na musamman Alh Isah Mohammed Musa kankara ya bayyana jin dadinsa a lokacin da yake zantawa da manema labarai a ofishinsa. Alh Isah Mohammed Musa ya yi matukar farin ciki da abin …
Read More »A KARKATA TALLAFIN RAGE RADADIN CIRE TALLAFIN MAI A BANGAREN MAN FETUR – AMINU GORONYO
Daga Imrana Abdullahi, Kaduna Aminu Ibrahim shugaban kamfanin A S Goronyo a bangaren Keke – Napep kuma shugaba na yan Keke – Napep a Jihar Kaduna, ya ce a zahirin gaskiya kamar yadda Gwamnati ta ce za ta bayar da tallafi abu ne mai kyau don haka a irin tunani …
Read More »Sanata Abdul’aziz Yari Ya Bawa ‘Yan APC Tallafin Naira Miliyan 300 A Zamfara
Daga Imrana Abdullahi Sanata Abdul’aziz Yari Abubakar, Sanata mai wakiltar mazabar Zamfara ta Yamma ya bayar da gudunmuwar Naira miliyan 300 ga magoya bayan jam’iyyar APC na Zamfara domin gudanar da bikin babbar Sallah. Ya sanar da bayar da tallafin ne a yau Lahadi (Lahadi) a gidansa da ke Talata …
Read More »Honarabul Isa Ashiru Kudan Ya Taimakawa Yan Sa Kai Na Yankin Keke
Dan takarar Gwamnan Jihar Kaduna a jam’iyyar PDP honarabul Isa Ashiru Kudan ya yi kira ga daukacin al’ummar Jihar Kaduna da su ci gaba da yin addu’o’in neman samun maganin matsalar tsaron da ke kara tabarbarewa a fadin Najeriya baki daya. Isa Ashiru ya yi wannan kiran ne a lokacin …
Read More »Gwamna Zulum Ya Rabawa Iyalai Dubu 40,000 Kayan Abinci Da Naira Miliyan 125.5 A Damboa
Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum a ranar Talatar da ta gabata ne ya rabawa iyalai da suka kai dubu 40,000 a garin Damboa Damboa abinci da makudan kudi naira miliyan 125.5 a hedikwatar karamar hukumar Damboa da ke yankin Kudancin Jihar Borno. Ziyarar Gwamnan ta zo …
Read More »Masu Sana’ar Sayar Da Mota Na Bukatar Tallafi – Na brazil
Masu Sana’ar Sayar Da Mota Na Bukatar Tallafi – Na brazil Mustapha Imrana Abdullahi An bayyana masu sana’ar sayar da motoci da cewa mutane ne masu bukatar tallafin Gwamnati a dukkan mataki. Shugaban kungiyar masu sayar da motoci ta kasa reshen Jihar Kaduna Alhaji Ahmad Nabrazil ne ya yi wannan …
Read More »YA AKA YI DA KAYAN TALLAFIN JIHAR KATSINA NA KORONA?
Mu’azu Hassan @Katsina City News Kwanakin baya Nijeriya ta shiga wani yanayi na wata zanga-zanga da ake kira ENDSARS daga baya ta rikide ta zama tarzoma, kisa, fasa shaguna da kone-kone. Daya daga cikin abin da ya dauki hankalin duniya shi ne yadda aka rika fasa wasu sito-sito na …
Read More »