Daga Abdullahi Dan garin nan Shugaban kwamitin harkokin tsaro kuma mataimakin shugaban kwamitin yaki da cin hanci sanata Aliyu Magatakayrda Wamakko, yq kaddamar da Rabon tallafin marayu na naira miliyan 317.7 domin rabawa marayu 1,176 karkashin kungiyar bayar da tallafin musulunci ta (Islamic Relief Organization) Wadanda suka amfana sun hadar …
Read More »Dan Majalisa Salisu Iro Isansi Ya Rabawa Mutane 1000 Tallafi A Katsina
Daga Surajo Yandaki Katsina Dan majalisar tarayya mai wakiltar Katsina ta tsakiya Honarabul Salisu Iro Isansi, ya bada tallafin dubu goma, ga mutane (10,000)domin su inganta kananan sana’o’i da suka hada da mutane dubu (1000) mata da matasa na cikin mazabarsa “A jawabinsa na maraba Dan majalisa Salisu Iro Isansi …
Read More »