Home / Tag Archives: Tallafi

Tag Archives: Tallafi

YA AKA YI DA KAYAN TALLAFIN JIHAR KATSINA NA KORONA?

  Mu’azu Hassan @Katsina City News Kwanakin baya Nijeriya ta shiga wani yanayi na wata zanga-zanga da ake kira ENDSARS daga baya ta rikide ta zama tarzoma, kisa, fasa shaguna da kone-kone. Daya daga cikin abin da ya dauki hankalin duniya shi ne yadda aka rika fasa wasu sito-sito na …

Read More »

Kamfanin Google Zai Taimakawa Jaridun Yanar Gizo 16

 Imrana Abdullahi Kamfanin yanar Gizo na Google a karkashin sharinsa na Labaran Google Initiative, ya bayyana cewa zai taimakawa wadansu jaridun yanar Gizo guda Goma 16 da suke a tarayyar Nijeriya da suka hada da shahararriyar Jaridar Daily Nigerian da kudi. Ludovic Blecher, shi ne shugaban bangaren  labaran Google, ya …

Read More »

Kungiyar Kwadagon Jihar Kaduna Ta Tallafawa Marasa Karfi

Imrana Abdullahi Kungiyar kwadago ta kasa reshen Jihar Kaduna karkashin jagorancin kwamared Ayuba Magaji Suleiman, ta Tallafawa mabukata da ke cikin al’umma da kayan abinci domin rage radadin zaman gida da ake ciki a kokarin hana yaduwar cutar Covid – 19 da ake kira Korona da take addabar duniya. Kwamared …

Read More »

Sanata Wamakko Ya Kaddamar Da Rabon Tallafin Miliyan 317 Ga Marayu

Daga  Abdullahi Dan garin nan Shugaban kwamitin harkokin tsaro kuma mataimakin shugaban kwamitin yaki da cin hanci sanata Aliyu Magatakayrda Wamakko, yq kaddamar da Rabon tallafin marayu na naira miliyan 317.7 domin rabawa marayu 1,176 karkashin kungiyar bayar da tallafin musulunci ta (Islamic Relief Organization)  Wadanda suka amfana sun hadar …

Read More »