Ministan Tsaro, Mohammed Badaru Abubakar, ya yaba wa Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal bisa jajircewarsa da ci gaba da bayar da goyon baya ga ayyukan soji a jihar. A ranar Alhamis ɗin nan ne ministan ya ziyarci gidan gwamnatin Zamfara da hedikwatar rundunar haɗin gwiwa ta ‘Operation Fansar Yamma’ …
Read More »Kudirin Tsaro Na Al’ummar Jihar Katsina Ne Baki Daya – Sanata Nasiru Sani Zangon Daura
Bashir Bello daga majalisar Abuja Sanata Nasiru Sani Zangon Daura, ya bayyana batun kudirin matsalar tsaron da ya gabatar a gaban majalisa da cewa batu ne na baki dayan yan majalisar da suka fito daga Jihar Katsina amma ba na shi kadai ba. Sanata Nasiru Sani Zangon Daura ya …
Read More »TSARO A ZAMFARA: JADAWALIN IRIN ƘOƘARIN DA GWAMNA DAUDA LAWAL YA YI CIKIN SHEKARA ƊAYA
Daga Suleiman Bala Idris Mayu 29, 2023 A wannan rana ne aka rantsar da Dauda Lawal a matsayin Gwamnan Jihar Zamfara Yuni 1, 2023 A wannan rana, Gwamna Dauda Lawal a matsayin sabon gwamna, ya amshi rahoton halin da ake ciki daga shugabannin ɓangarorin tsaro na Jihar Zamfara. Yuni …
Read More »Allah Ya Kawo Mana Karshen Matsalar Tsaro Da Tsadar Abinci – Husaini Jalo
Daga Bashir Bello Dollars, Kaduna Honarabul Husaini Muhammad Jalo, dan majalisa ne mai wakiltar mazabar karamar hukumar Igabi a majalisar wakilai ta kasa ya yi addu’ar albarkacin Azumin watan Ramadana da musulmi suka yi Allah ya kawo karshen matsalar rashin tsaro da tsadar abincin da ake ciki. Honarabul Husaini Muhammad …
Read More »Dalilin Kafa Rundunar Askarawa A Jihar Zamfara – Dauda Lawal
Wannan tattaunawar da Gwamnan Jihar Zamfara ya yi da jaridar Daily Trust Gwamna Dauda Lawal na Jihar Zamfara, ya bayyana ainihin dalilin da ya sa gwamnatin sa ta kafa rundunar tsaro ta jihar da aka yi wa laƙabi da ASKARAWAN ZAMFARA (CPG) domin su taimaka wa jami’an tsaro a yaƙin …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Gayyaci Tsohon Gwamna Matawalle Domin Kaddamar Da Jami’an Tsaro
Daga Imrana Abdullahi A kokarin Gwamnatin Jihar Zamfara karkashin jagorancin Dauda Lawal na ganin an kawo karshen matsalar tsaron duniya da lafiyar jama’a da ta addabi Jihar Jihar sanadiyyar hakan ake samun nakasu wajen Noma da gudanar da daukacin harkokin rayuwa baki daya, yasa Gwamnatin ta gayyaci ministan tsaro Muhammad …
Read More »Gwamna Radda Ya Koka Da Cewa 22 LGAs Marasa lafiya A Katsina
Gwamnan jihar Katsina, Dakta Dikko Umar Radda ya koka kan matsalar tsaro a jihar Katsina, inda ya ce kananan hukumomi 22 daga cikin 34 da ke jihar ba su da lafiya sakamakon dimbin matsalar tsaron da ake fama da shi. Gwamna Radda ya bayyana haka ne a lokacin da ya …
Read More »Ayyukan ta’addanci da kauce ma gaskiya da akeyi – Yusuf Dingyadi
Wannan rashin imani na ci gaba da kai hare -haren ta’addanci a wasu garuruwan yankin gabashin Sakkwato yana cike da ban takaici da tausayi. Harin da aka kai a wasu kauyukan Goronyo a jiya abin yayi muni matuka, haka ma da irin na Sabon Birni, Isa, Rabah da Gwadabawa da …
Read More »Tsaron rayuka da dukiyoyin al’ummar jihar Katsina ne ke gabanmu – Gwamba Dikko
Daga Imrana Abdullahi Gwamnan jihar Katsina Malam Dikko Umaru Radda ya bayuana a ranar Juma’a 11 ga Agusta, 2023 cewa babu wani abin da gwamnatinsa ta sa a gaba kamar tsaron rayuka da dukiyoyin al’ummar jihar da ke zaune lungu da sako domin su koma barci da …
Read More »Matsalar Abinci, Rashin Ilimin Matasa Na Iya Haɓaka ‘Yan Fashi Idan… – Bafarawa
Daga Imrana Abdullahi TSOHON Gwamnan Jihar Sokoto, kuma dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP a zaben shekarar 2007, Alhaji Attahiru Dalhatu Bafarawa ya yi gargadin cewa ‘yan fashi za su samu ci gaba idan wamnatinG tarayya ta kasa yaki da matsalar karancin abinci. Bafarawa ya bayyana haka ne a …
Read More »