Daga Imrana Abdullahi Sakamakon irin tsananin rayuwa da ta haifar da cakudewar al’amura a birane da karkarar daukacin tarayyar Najeriya yasa kungiyar kwadagon kasar ta fitar da wata sanarwar tsunduma yajin aikin sai illa masha Allahu wato kamar dai yadda masu iya magana ke cewa sai Baba ta gani. Kamar …
Read More »NLC, TUC Sun Dakatar Da Yajin Aikin Da Suka Shirya
 Bayanan da muke samu daga tarayyar Najeriya na cewa bayan wani taron kusan sa’o’i shida da gwamnatin tarayya ta yi da kungiyoyin kwadago a fadar shugaban kasa a Abuja, kungiyar kwadago ta kasa NLC da TUC a daren ranar Litinin din da ta gabata, sun dakatar da yajin aikin …
Read More »Likitoci Masu Neman Kwareww Sun Shiga Yajin Aiki A Najeriya
Sakamakon irin yadda aka samu kudewar al’amuran kula da walwalar Likitoci musamman masu neman kwarewa a tarayyar Najeriya ya sa kungiyar tasu ta bayar da sanarwar tafiya yajin aikin gargadi na kwanaki Biyar daga yau Laraba zuwa ranar litinin 22 ga wannan watan. Kamar dai yadda bayanai suka gabata Likitocin …
Read More »Gwamnatin Jihar Zamfara ta jinjiwa Kungiyar kwadago ga me da Asuu
Daga Hussaini Ibrahim,Gusau Gwamnatin Jihar Zamfara,Karkashin jagorancin mukaddashin Gwamna Muhammadu Bello Matawallen Maradu da mataimakinsa Sanata Hassan Nasiha ta jinjiwa Kungiyar kwadago NLC reshen Jihar Zamfara, saboda fafutukar ganin an kawo karshen yajin aikin Malam Jami’oin Kasar Najeriya. Mukaddashin Gwamnan Sanata Hassan Nasiha ya kara da cewa, Kungiyar NLC ta …
Read More »BA MU JI DADIN YAJIN AIKIN MALAMAN JAMI’A BA – HARUNA DANJUMA
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Kungiyar iyaye da malaman makaranta ‘PTA’ ta kasa a tarayyar Najeriya ta bayyana rashin jin dadinsu da matakin da kungiyar malaman jami’a suka dauka na karin lokacin yajin aikin da suka kwashe wata daya su na yi kuma yanzu suka kara tsawaitawa da watanni biyu Alhaji Haruna …
Read More »KUNGIYAR KWADAGO RESHEN JIHAR KADUNA TA DAKATAR DA YAJIN AIKI
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Hadaddiyar kungiyar kwadago ta kasa karkashin jagorancin Kwamared Ayuba Magaji Suleiman, ta bayyana cewa a kokarin ta na ganin ta tabbatar da yin biyayya ga uwar kungiyar ta kasa da ta Dakatar da batun yajin aiki da suka shirya gudanarwa a ranar Alhamis mai zuwa. Ayuba Magaji …
Read More »AN DAKATAR DA YQJIN AIKIN DIREBOBIN BABURA MASU KAFA UKU A KANO
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI BAYANAN da muke samu daga Jihar Kano na cewa yayan kungiyar Direbobin da ke sana’ar tukin Babura masu kafa uku da ake kira Keke Nafef sun Dakatar da yajin aikin da suka fara tun ranar Litinin da ta gabata. Rahotannin da muke samu daga Jihar Kano na …
Read More »Yan Kungiyar Kwadago Sun Janye Yajin Aiki A Kaduna
Yan Kungiyar Kwadago Sun Janye Yajin Aiki A Kaduna Mustapha Imrana Abdullahi Yayan kungiyar Kwadago ta kasa a tarayyar Nijeriya sun bayar da sanarwar janye yajin aikin gargadi na kwanaki biyar da suke yi a Kaduna. Bayanin hakan ya fito ne daga bakin shugaba da mataimakinsa Kwamared Ayuba Wabba da …
Read More »Yajin Aikin Yan Kwadago Ya Gurgunta Sufuri,Bankuna Da Aikin Gwamnati A Kaduna
Yajin Aikin Yan Kwadago Ya Gurgunta Sufuri,Bankuna Da Aikin Gwamnati A Kaduna Mustapha Imrana Abdullahi Al’amuran harkokin Sufurin Jirgin Sama, Kasa da kuma ayyukan Bankina da ma’aikatan Gwamnati duk sun gurgunce a Jihar Kaduna baki daya. Hakan kuwa ya faru ne sakamakon irin halin da al’amura suka kasance tsakanin Gwamnatin …
Read More »