Home / Labarai (page 9)

Labarai

Honarabul Hussaini Abdulkarim (Mai Kero) Ya Jajantawa da ya daga cikin manyan jam’iyar PDP, Injiniya Hannafi A Kan rasuwar mahaifiyarsa.

Daga Imrana Abdullahi Mataimakin Shugaban Kwamitin Majalisar Wakilai Mai Kula da masaukin bakin  Al’ummomi  kuma Dan majalisa  mai wakiltar mazabar Kaduna ta Kudu Honarabul Malam  Abdulkarim Hussaini Ahmed (Mai Kero), ya mika ta’aziyya ga Dan takarar Shugabancin Jam’iyyar PDP na Karamar Hukumar Kaduna ta Kudu, a zaben da ya gabata …

Read More »

Ziyarar Aliyu Muhammad Waziri Zuwa Kasar Pakistan

A Ci Gaba Da Kokarin Ganin Harkar Noma Ta Bunkasa A Najeriya Shugaban Kungiyar Manoman Zamani Ta Tarayyar Najeriya Alhaji Aliyu Muhammad Waziri ( Santurakin Tudun Wada Kaduna, Dijiman Bwari, Hasken Matasan Najeriya, ya kai wata ziyara a kasar Pakistan domin bunkasa harkar Noma a Najeriya baki daya.   Ga …

Read More »