Yadda Aka Sace Ni Da Yi Mini Fade – Halima Abdullahi Halima Abdullahi, wata budurwa ne mai shekaru 18 da ke Aji uku na babbar makarantar sakandare yar asalin karamar hukumar kankara da ke cikin Jihar Katsina ta bayyana irin yadda aka ci zarafinta lokacin da masu garkuwa da mutane …
Read More »Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Tambuwal Sun Halarci Masallacin Juma’a
Maigirma Gwamnan Jahar Sakkwato Alhaji Aminu Waziri Tambuwal CFR (Mutawallen Sakkwato) da mataimakinsa Dr Muhammad Manir Dan Iya (Sardaunan kware) tare da Mai Alfarma Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar III sun sallarci Sallar Jumu’a a Masallacin tunawa da Sarkin Musulmi Muhammadu Bello da ke Unguwar kan wurin Sarkin Musulmi. Maigirma Gwamna …
Read More »Gwamnatin Jihar Sakkwato Ta Amince Da Sabon Albashi
Imrana Abdullahi Gwamnantin Jihar Sakkwato ta amince da aiwatar da batun sabon tsarin albashin ma’aikatan Jihar. Kwamishinan yada labarai na Jihar Sakkwato, Isah Bajini Galadanci ne ya bayyana hakan lokacin da yake ganawa da manema labarai a dakin taro na Gidan Gwamnatin Jihar Sakkwato. Ya ce majalisar zartaswa ta Jihar …
Read More »Gidauniyar Tunawa Da Sardauna Ta Karrama Fitattun Yan Nijeriya
Daga Imrana Abdullahi A kokarin da gidauniyar tunawa da marigayi Sa, Ahmadu Bello sardaunan Sakkwato keyi domin kara karfafa wa daukacin al’ummar yankin arewa da kasar baki daya na su ci gaba da aiwatar da aikin ciyar da kasar baki daya gaba yasa gidauniyar ta Karrama wadansu fitattun kasar guda …
Read More »