Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Kaduna ta bayyana Sanya dokar hana fita tsawon Awa 24 a gundumar Atyap da ke karamar hukumar Zangon Kataf da kuma Chawai a karamar hukumar Kauru. Wannan dokar hana fita ta awa 24 ta fara aiki ne nan nake. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin …
Read More »Daily Archives: June 11, 2020
Masu Sakin Baki Wajen Yabon Annabi Ba Tare Suke Da Mu Ba – Dogon Baiti
Muhammadul Amin, da aka fi Sani da Dogon Baiti, shugaba ne na kungiyar yabon Manzon Allah reshen Jihar kaduna a tattaunawarsu da wakilinmu irin yadda suke tafiyar da mambobin kungiyar ya bayyana irin nasarori da kuma kalubalen da lamarin batun yabon Manzon Allah yake ciki a Jihar, an dai tattauna …
Read More »