Mustapha Imrana Abdullahi Sakamakon irin korafe korafen da jama’a suke yi a kan yadda ake sayar da Takin zamanin da aka ajiye a cikin Dakin ajiyar kaya na Gwamnatin Jihar Kaduna suka yi kamari yasa wakilinmu zagayawa wuraren da ake sayar da Takin naira dubu biyar domin saukaka wa mutane. …
Read More »Daily Archives: June 28, 2020
A Mayar Da Liman Musa Tanimu Zariya – Al’ummar Unguwar Rimi
Imrana Abdullahi Al’ummar Unguwar Rimi da ke cikin garin Kaduna a Arewacin tarayyar Nijeriya sun bukaci a mayar da Liman Musa Tanimu Zariya a kan Limancinsa na masallacin babban masallacin unguwar Rimi ( central mosque) da ake kira masallacin iyaye da Kakanni. Al’ummar ta bakin daya daga cikin wadanda suka …
Read More »Babban Alkalin Jihar Kogi, Mai Shari’a Nasiru Ajana Ya Rasu
Imrana Abdullahi Rahotannin da ke Iske mu daga garin Abuja na cewa babban mai shari’a na Jihar Kogo a Arewacin tarayyar Nijeriya, mai Shari’a Nasiru Ajanah ya rasu a yau da safiyar Lahadi a Abuja. Bayanan da ke Iske mu sun bayyana cewa ya rasu ne bayan ya yi fama …
Read More »Sanata Hadi Sirika Ya Zagaya Tashoshin Jiragen Sama
Mustapha Abdullahi A kokarin ganin an dawo da zirga zirgar tashi da sauka a tashoshin Jiragen kasar tarayyar Nijeriya ministan ma’aikatar kula da tashi da saukar Jiragen Sama Sanata Hadi Sirika ya zagaya tashoshin da aka bude domin ganin yadda lamarin ke gudana. Kamar yadda ya bayyana a shafinsa na …
Read More »