Mustapha Imrana Abdullahi Alhaji Muntari Lawal ya fito fili ya bayyana cewa babu inda ya ta ba cewa ya na son tsayawa takarar neman wata kujera. Alhaji Muntari Lawal ya Karyata batun zai tsaya takara ne a lokacin da yake ganawa da manema labarai a Katsina. Muntari Lawal ya …
Read More »Monthly Archives: November 2021
An Yi Kira Ga Daukacin Yan Nijeriya Su Zabi Masu Mutunci
Mustapha Imrana Abdullahi Alhaji Shehu Dalhatu ya yi kira ga daukacin al’ummar Nijeriya da su tabbatar sun zabi wadanda suke yayan mutane wato wanda yake dan mutane da ke da mafadi ba masu kunnen kashi ba. Shehu Dalhatu ya yi wannan kiran ne lokacin da yake tattaunawa da manema labarai …
Read More »Alllah Ya yiwa magaji na Malam Aliyu Abubakar Sokoto (Aliyu Kolfa) Rasuwa
Mustapha Imrana Abdullahi Bauanan da muke samu daga dan uwan marigayin Alhaji Yusuf Dinguadi na cewa Allah ya yi wa Manajan kamfanin Yar Yaya Motors, Kaduna rasuwa. Marigayin dai Ya rasu a yau Larba bayan wata gajeruwar rashin lafiya. Za ayi jana’izarsa a unguwar Badarawa dake Kaduna gobe Alhamis da …
Read More »Dozens of bandits neutralized, camps destroyed by air strikes in Kaduna
Another successful outing has been reported by security forces, as an unspecified number of bandits were neutralized during an aerial assault on identified bandit enclaves around the boundary area with a neighbouring state in Chikun local government area. According to the operational feedback from the military, the strikes were …
Read More »Bamu Amince Da Nadin Sarkin Yarbawan Doka Ba – Masarautar Zazzau
Mustapha Imrana Abdullahi Majalisar masarautar Zazzau ta bayyana cewa ba ta amince da wani nadin da aka yi wa Mista Isiaka Asalaye a matsayin Sarkin Yarbawan Doka a karkashin Gundumar Doka cikin karamar hukumar Kaduna ta Arewa ba a Jihar Kaduna. Bayanin hakan ya fito ne daga ofishin yada labarai …
Read More »