Home / 2021 / December / 30

Daily Archives: December 30, 2021

Wani Ya Kashe Matarsa Da Duka A Jigawa

Mustapha Imrana Abdullahi Wani mutum mai shekaru 27 mai suna Yusuf Zubairu ya doki  matarsa da Sanda wanda sanadiyyar hakan matar yar shekaru 23 mai suna Fatima Harso ta mutu hat lahira. An dai bayyana cewa Zubairu ya kasa danner fushinsa wanda sanadiyyar hakan ya halaka da matarsa a ranar …

Read More »

Allah Ya Yi Wa Dokta Ibrahim Datti Ahmad Rasuwa

  Mustapha Imrana Abdullahi   Bayanin da muke samu daga Jihar Kano na bayanin cewa Allah ya yi wa shugaban majalisar kula da harkokin shari’ar musulunci na kasa (SCSN) Dokta Ibrahim Datti Ahmad Rasuwa an kuma yi Jana’izarsa a Kano.   Mai sharkatu 83 wanda kuma Likita ne, ga shi …

Read More »