…Suleiman Shinkafi Ya halarci taron Yan asalin Jihar Zamfara a Kaduna …Domin Ci Gabab Al’umma IMRANA ABDULLAHI DAGA KADUNA Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi, ya bayyana kungiyar al’ummar Zamfarawa mazaunan Kaduna da cewa wani babban abin alkairi ne saboda haka a madadin mai girma Gwamnan Jihar Zamfara Muhammadu Bello Matawalle, bayyana …
Read More »