Daily Archives: September 21, 2022

BOLA TINUBU YA TAIMAKAWA BUHARI DA ATIKU – ABU IBRAHIM

DAGA IMRANA ABDULLAHI Sanata Abu Ibrahim daga Jihar Katsina ya bayyana cewa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya dade ya na taimakawa al’ummar arewacin Najeriya a fannin siyasa da sauran al’amuran tafiyar da rayuwa da dama. Abu Ibrahim ya bayyana hakan ne a wani faifan bidiyon da aka yada a kafafen …

Read More »