IMRANA ABDULLAHI DAGA KADUNA Yayan kungiyar yan asalin karamar hukumar Shinkafi mazauna Kaduna sun kaiwa Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi ziyarar ban girma domin kara karfafa dankon zumunci. Sa yake gabatar da jawabi Shugaban Kungiyar Hassan Sa’adu, cewa ya yi sun yi wannan shawara ne na …
Read More »Daily Archives: September 19, 2022
Tsohon Shugaban PDP, Dimbin Magoya Bayansa Fiye Da 1051 Sun Koma APC A Yobe
Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Tsohon shugaban jam’iyyar PDP a Jihar Yobe, Alhaji Abbagana Tata, tare da magoya bayan jam’iyyar fiye da 1,051 daga shiyyoyin jihar, sun fice daga jam’iyyar zuwa jam’iyyar APC mai mulkin Jihar. Tsohon jigo a jam’iyyar PDP ya ce shi da …
Read More »