Daga Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa ko kadan su taron Gwamnoni da suka yi da shugaban kasa sun bayyana matsayarsu ta rashin amincewa da matakin da Gwamnan Babban Bankin Najeriya ya dauka a game da batun canjin takardun kudin da aka sabunta. Kamar yadda …
Read More »Daily Archives: February 3, 2023
JAM’IYYAR LEBO ZA TA KADDAMAR DA NEMAN ZABE A RANAR 6 GA WATAN FABRAIRU
…Za Mu Kaddamar Da Yakin Neman Zaben Kananan Hukumomi A Sabon Gari DAGA IMRANA ABDULLAHI Jam’iyyar Lebo ta kasa reshen Jihar Kaduna ta bayyana cewa za su kaddamar da Yakin neman zaben kananan hukumomi a ranar Litinin 6 ga watan Fabrairu domin shiga sako da dukkan lungunan Jihar Kaduna su …
Read More »