Home / 2023 / June / 17

Daily Archives: June 17, 2023

Dan Majalisar Kaduna Ya Rasu kwanaki 3 Da Rantsar Da shi

 Daga IMRANA ABDULLAHI Kamar dai yadda jaridar theshieldg.com da ke a yanar Gizo ta wallafa  cewa dan majalisar da ke wakiltar karamar hukumar  Chikun a majalisar dokokin Jihar Kaduna Madami Garba Madami ya rasu kwanaki uku kacal da Rantsar da su a matsayin zababbun yan majalisar da suka lashe zabe …

Read More »

ZAN CIKA ALKAWURAN DA NA DAUKA – GWAMNA UBA SANI

  Daga Imrana Abdullahi     A ci gaba da rangadin fahimtar juna ga kungiyoyin yada labarai a Kaduna, Babban Sakataren Yada Labarai na Gwamnan Jihar Kaduna, ya tabbatar wa ‘yan jihar kan kudirin Gwamna Uba Sani na cika alkawuran da ke kunshe a cikin littafinsa na “SUSTAIN manifesto”.   …

Read More »

Gwamna Inuwa Yahaya Na Gombe Ya  Nada, Farfesa, Wadansu Mutane

Daga Imrana Abdullahi, Kaduna Gwamnan jihar Gombe Inuwa Yahaya ya sake nada sabbin mashawarta na musamman. Wata sanarwar manema labarai mai dauke da sa hannun sakataren din – din -din na gidan gwamnatin Jihar Gombe, Balarabe Poloma, ta bayyana Farfesa Ibrahim Abubakar Njodi a matsayin sakataren gwamnatin jihar (SSG), yayin …

Read More »