Daga Imrana Abdullahi Usman Jidda Shuwa, wanda har zuwa ranar 28 ga Mayu, 2023 ya kasance SSG na gwamnatin Gwamna Babagana Umara Zulum ya rasu bayan gajeriyar rashin lafiya a ranar Asabar. Rahotannin da muka samu dai sun tabbatar da cewa ya rasu a Asibitin Koyarwa na Jami’ar Maiduguri, UMTH, …
Read More »Daily Archives: June 3, 2023
Gwamna Bala Muhammad Ya Zama Shugaban Kungiyar Gwamnonin PDP
Daga Imrana Abdullahi Rahotannin da ke fitowa daga Jihar Bauchi na cewa an zabi Gwamna Bala Mohammed a matsayin sabon shugaban kungiyar gwamnonin jam’iyyar PDP. Kamar dai yadda wata sanarwa daga bakin Gwamna Ahmadu Fintiri na Jihar Adamawa ne ya bayyana hakan a ranar Asabar din da ta gabata jim …
Read More »KWANKWASIYYA TA FARA RUSHE RUSHE A KANO
Daga Imrana Abdullahi Duk da irin halin matsin tattalin arzikin da al’ummar Najeriya Najeriya shiga ciki sai ga Gwamnatin Jihar Kano karkashin jagorancin zababben Gwamna Abba Kabir Yusuf da ya samu nasarar lashe zabe karkashin jagorancin jam’iyyar Kwankwasiyya ta NNPP da tsohon Gwamnan Jihar Kano Dokta Rabi’u Musa Kwankwaso. Ita …
Read More »EFCC Ta Gayyaci Tallen, Tsohuwar Minista
Tsohuwar ministar ma’aikatar da kula da harkokin mata Uwargida Pauline Talken ta je hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC ranar Juma’a don amsa tambayoyi kan zargin karkatar da kudi naira biliyan Biyu (2) a lokacin da take kan mulki. An ruwaito Tallen, ta …
Read More »AKWAI BUKATAR MANIYYATAN JIHAR BAUCHI SU BAYAR DA CIKAKKEN HADIN KAI
DAGA IMRANA ABDULLAHI Buƙatar hakan ta fito ne daga bakin shugaban kwamitin yaɗa labarai na kwamitin Amirul Hajji Alhaji Yayanuwa Zainabari, ya yin da ya gudanar da taron Manema labarai kan halin da ake ciki da nasarori da aka samu game da tashin Maniyatan jiha zuwa ƙasa mai tsarki. Shugaban …
Read More »