Daga Imrana Abdullahi Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da nadin DCG Adeniyi Bashir Adewale a matsayin mukaddashin Kwanturolan Hukumar Kwastam na Najeriya. Sanarwar mai dauke da sa hannun Daraktan yada labarai na sakataren gwamnatin tarayya ce ta bayyana hakan. Kafin dai wannan nadin Adeniyi (MFR) ACG Adewalw Adeniyi MFR …
Read More »Daily Archives: June 19, 2023
GWAMNAN JIHAR KADUNA YA NADA MASU SHAWARA NA MUSAMMAN 14.
Daga Imrana Abdullahi Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya amince da nadin masu ba da shawara na musamman guda Goma sha hudu (14). Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata takarda mai dauke da sa hannun Muhammad Shehu Lawal, Babban Sakataren Yada Labarai na Gwamnan Jihar Kaduna da aka …
Read More »Kakakin Majalisa Abbas Ya Yi Allah-wadai Da kashe Shugaban Fulani Da Yara A Zariya
Daga Imrana Abdullahi Kakakin majalisar wakilai ta tarayyar Najeriya Honarabul DaftaTajudeen Abbas, ya yi Allah-wadai da kisan wani bafulatani, Alhaji Shuaibu Mohammad da ‘ya’yansa hudu da wasu ‘yan bindiga da ake kyautata zaton ‘yan bindiga ne suka yi a unguwar Dorayi da ke karamar hukumar Zariya ta jihar Kaduna. A …
Read More »