Daga Imrana Abdullahi Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya tattauna da jakadan kasar Kuwaiti a Najeriya, Abdelaziz Albisher, a wani yunkuri na kulla kawance mai karfi tsakanin jihar da kasashen yankin gabas ta tsakiya. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata takarda mai dauke da Sa hannun Muhammad …
Read More »Daily Archives: June 10, 2023
Dakataccen Gwamnan Bankin CBN Na Hannun Mu – DSS
Hukumar tsaron farin kaya ta DSS a tarayyar Najeriya ta ruwaito cewa yanzu haka hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta kama gwamnan babban bankin Najeriya (CBN) da aka dakatar, Godwin Emefiele. Wannan dandali na yanar gizo ya kara da cewa hukumar a safiyar ranar Asabar, ta karyata rahotannin kafafen …
Read More »