Home / 2024 / February / 07

Daily Archives: February 7, 2024

GOVERNOR DAUDA LAWAL PRESIDES OVER ZAMFARA SECURITY COUNCIL MEETING

By; Imrana Abdullahi On Wednesday, Governor Dauda Lawal presided over the Zamfara State Security Council meeting. The security council meeting was held at the Council Chambers, Government House, Gusau. A statement by the governor’s spokesperson, Sulaiman Bala Idris, said the council discussed the establishment of the Zamfara State Community Protection …

Read More »

Honarabul Muhammadu Ali Ya Fice Daga PRP Ya Koma APC

  Daga Imrana Abdullahi Labarin da muke samu da dumi duminsa a yanzun nan na cewa tsohon shugaban marasa rinjaye kuma fitaccen mai taimakawa rayuwar al’umma da kishin kasa da addininsa Honarabul Muhammadu Ali, da ya taba zama dan majalisa mai wakiltar Mazabar Kawo a cikin garin Kaduna. Kamar dai …

Read More »

Gudauniyar A A Charity Ta Karrama Kwamishina Abubakar Garba Dutsinmari, Sardaunan Bagudo, Majaen Gwamdu

  Daga Imrana Abdullahi Sakamakon yin la’akari da kokarin taimakawa rayuwar al’umma da kuma jibintar harkokinsu yasa Gidauniyar taimakawa marayu, gajiyayyu,masu bukata ta musamman da kuma daukar nauyin yara dalibai yan makaranta, Gudauniyar A A Charity ta Karrama kwamishinan ma’aikatar kula da kananan hukumomi na Jihar Kebbi Honarabul Abubakar Garba …

Read More »

GOV. DAUDA  DISTRIBUTES FARM INPUTS TO FARMERS IN ANKA LGA, PROMISES  RENAISSANCE IN AGRICULTURAL PRODUCTION

By; Imrana Abdullahi Governor Dauda Lawal has expressed optimism that Zamfara State would experience a renaissance in agricultural production, as the state government is committed to providing necessary support to farmers across the state. The Governor kicked off the distribution of agricultural assets in Anka local government area in continuation …

Read More »