Mustapha Imrana Andullahi Manyan mutane ciki har da tsohon gwamnan jahar Kaduna Sanata Ahmed Mohd Makarfi, Birgediya Janar Abdul’azeez Abubakar Gummi da sauransu suka halarci jana’izar Marigayi Aliyu Abubakar Sokoto wanda aka fi sani da Aliyu Sokoto, tsohon manajan kasuwanci na Yar Yaya Motors, wanda aka gudanar karkashin …
Read More »Ba Zan Tsaya Takara Ba – Muntari Lawal
Mustapha Imrana Abdullahi Alhaji Muntari Lawal ya fito fili ya bayyana cewa babu inda ya ta ba cewa ya na son tsayawa takarar neman wata kujera. Alhaji Muntari Lawal ya Karyata batun zai tsaya takara ne a lokacin da yake ganawa da manema labarai a Katsina. Muntari Lawal ya …
Read More »An Yi Kira Ga Daukacin Yan Nijeriya Su Zabi Masu Mutunci
Mustapha Imrana Abdullahi Alhaji Shehu Dalhatu ya yi kira ga daukacin al’ummar Nijeriya da su tabbatar sun zabi wadanda suke yayan mutane wato wanda yake dan mutane da ke da mafadi ba masu kunnen kashi ba. Shehu Dalhatu ya yi wannan kiran ne lokacin da yake tattaunawa da manema labarai …
Read More »Alllah Ya yiwa magaji na Malam Aliyu Abubakar Sokoto (Aliyu Kolfa) Rasuwa
Mustapha Imrana Abdullahi Bauanan da muke samu daga dan uwan marigayin Alhaji Yusuf Dinguadi na cewa Allah ya yi wa Manajan kamfanin Yar Yaya Motors, Kaduna rasuwa. Marigayin dai Ya rasu a yau Larba bayan wata gajeruwar rashin lafiya. Za ayi jana’izarsa a unguwar Badarawa dake Kaduna gobe Alhamis da …
Read More »Dozens of bandits neutralized, camps destroyed by air strikes in Kaduna
Another successful outing has been reported by security forces, as an unspecified number of bandits were neutralized during an aerial assault on identified bandit enclaves around the boundary area with a neighbouring state in Chikun local government area. According to the operational feedback from the military, the strikes were …
Read More »Bamu Amince Da Nadin Sarkin Yarbawan Doka Ba – Masarautar Zazzau
Mustapha Imrana Abdullahi Majalisar masarautar Zazzau ta bayyana cewa ba ta amince da wani nadin da aka yi wa Mista Isiaka Asalaye a matsayin Sarkin Yarbawan Doka a karkashin Gundumar Doka cikin karamar hukumar Kaduna ta Arewa ba a Jihar Kaduna. Bayanin hakan ya fito ne daga ofishin yada labarai …
Read More »Ya Dace Mutane Su Rika Yi Dai- dai Ruwa Dai Dai Tsaki – Masari
Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya yi kira ga daukacin al’umma da su rika gudanar da al’amuran rayuwa tare da fahimtar cewa akwai bukatar sadaukarwa domin samun ci gaba. Masari ya bayyana hakan ne a lokacin da yake tattaunawa da kafar yada labarai ta gidan …
Read More »Cibiyar Tallafawa Manoma Za Ta Kaddamar Da Ko- odinetocinta 44 A Jihar Kano
Mustapha Imrana Abdullahi Cibiyar da ke rajin Tallafawa manoma ta kasa mai suna “National Agricultural Mechanization Co operative Society” karkashin jagoranci Dan marayan Zaki Dokta Aliyu Muhammad Waziri na gayyatar daukacin al’umma zuwa wajen gagarumin taron kaddamar da Ko- odinetocinta 44 na Jihar Kano. Tare da wayar wa da jama’a …
Read More »An Karrama Dokta Aliyu Muhammad Waziri
An Karrama Shugaban Noman Zamani Da Lambar “Hasken Matasan Arewa” Imrana Abdullahi Kaduna Sakamakon yin aiki tukuru domin inganta rayuwa jama’a ya sa aka Karrama shigaban kungiyar Noman Zamani ta kasa Dokta Aliyu Muhammad Waziri, da lambar karramawa ta “Hasken Matasan Arewa”. Taron bayar da lambar karramawar dai an yi …
Read More »Borno Governor receives UNSG’s envoys to west, central Africa
… Zulum plays critical role at Lake Chad Govs forum, envoy says Borno State Governor, Babagana Umara Zulum on Friday received the United Nation Secretary General’s Special Representatives to the West Africa and Sahel (UNOWAS), Mr. Mahamat Saleh Annadif and his counterpart of the Central Africa (UNOCA) …
Read More »