Home / andiya (page 270)

andiya

Yan Kungiyar Kwadago Sun Janye Yajin Aiki A Kaduna

Yan Kungiyar Kwadago Sun Janye Yajin Aiki A Kaduna Mustapha Imrana Abdullahi Yayan kungiyar Kwadago ta kasa a tarayyar Nijeriya sun bayar da sanarwar janye yajin aikin gargadi na kwanaki biyar da suke yi a Kaduna. Bayanin hakan ya fito ne daga bakin shugaba da mataimakinsa Kwamared Ayuba Wabba da …

Read More »

Ba Mu San An Kori Kowa Aiki Ba – Ishaku Yakubu

Ba Mu San An Kori Kowa Aiki Ba – Ishaku Yakubu Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban kungiyar ma’aikatan Jinya da unguwar tsoma ta kasa reshen Jihar Kaduna Ishaku Yakubu, ya bayyanawa manema labarai a Kaduna cewa su a matsayinsu na masu aikin Jinya da  unguwar tsoma a Jihar Kaduna da suka …

Read More »

An Yaudare Mu Ne – wadansu Mata

An Yaudare Mu Ne – wadansu Mata Mustapha Imrana Abdullahi Wadansu tarin mata da aka kwaso domin su kalubalanci gangamin yayan kungiyar kwadago ta kasa da take yi a Jihar Kaduna sun bayyanawa jami’an tsaro cewa yaudararsu aka yi da nufin za a yi taron siyasa ne, amma sai da …

Read More »