… Adds N15,000 as monthly allowance Borno State Governor, Babagana Umara Zulum on Wednesday approved N12.8m as support for 641 candidates currently at their final stage of exercises to qualify for recruitment into the Nigerian Army’s 81 regular intake for 2021. Zulum announced the support, while addressing the candidates at …
Read More »2023: Yan Kishin Kaduna Ta Tsakiya Sun Goyi Bayan Sardaunan Badarawa Da Zama Sanata Shiyyar
Daga Wakilin mu A YAYIN da babban zabe na shekarar 2023 ke gabatowa, wata kungiya da aka fi sani da Yan Kishin Shiyyar Kaduna Tsakiya ( Kaduna Central Patriots), ta sha alwashin tattara mutane da kayan aiki don tabbatar da tsohon Shugaban rikon kwarya na karamar hukumar Kaduna ta Arewa …
Read More »Kotu A Jihar Kaduna Ta Saki Malam Zakzaky Da Matarsa
Mustapha Imrana Andullahi Babbar kotun da ke shari’ar Malam Inrahim Zakzaky da matarsa Zeenatu ta sake su bisa hujjar cewa hujjojin sha biyar da Gwamnatin Jihar ta bayar a gaban kotun ba su inganta ba. Lauya Sadau Garba ne ya tabbatarwa manema labarai hakan a lokacin da aka kammala yanke …
Read More »Za A Koyawa Matasa 500 Sana’o’in Fasahar Zamani
Mustapha Imrana Abdullahi Cibiyar da ke kokarin ganin rayuwar matasa ta inganta mai suna IRIBID da ta kasance mai zaman kanta ta bayyana cewa ta shirya horar da matasa 500 sana’o’in da ake horar da jama’a ta hanyar amfani da yanar Gizo da nufin kowa ya samu damar dogaro da …
Read More »Borno: Zulum Commissions Five Primary, Secondary Schools
… Directs Recruitment of 3,000 Teachers … Wants Schools Maintenance Unit Borno State Governor, Professor Babagana Umara Zulum, on Tuesday commissioned five primary and secondary schools carried out by the Borno State Education Trust Fund, created by the administration. Complete rehabilitation works were carried out to transform existing structures …
Read More »ABDUCTION OF 60 PASSENGERS ALONG SOKOTO – GUSAU ROAD IS NOT TRUE – POLICE COMMAND
27TH JULY, 2021 REJOINDER ON INACCURATE REPORT OF ABDUCTION OF 60 PASSENGERS ALONG SOKOTO – GUSAU ROAD ON 25TH JULY, 2021 BY SUSPECTED ARMED BANDITS. The attention of Zamfara State Police Command has been drawn to the above story trending on social and conventional media that armed bandits blocked …
Read More »Shugabannin Arewa Ne Matsalar Yankin – Gwamna Matawalle
Daga Imrana Abdullahi Gwamnan jihar Zamfara, Muhammad Bello Matawalle, ya bayyana a fili a wajen wani babban taron Shekara shekara na kungiyar marubuta a kafofin yada labarai mai su na ( Arewa Media Writers) da aka yi a garin Kaduna cewa shugabannin arewa ke da alhakin matsalar tsaron da ya …
Read More »AYCF Kaduna Organizes Sallah Get-together, Urge Members To Be Peace-Makers
By Usman Nasidi; Kaduna. The Arewa Youth Consultative Forum (AYCF), Kaduna State Chapter has called on it fellow members and the general public mostly especially the Arewa youths to be good ambassadors of peace making in whatever situation they find themselves anywhere. The get-together event, which was held …
Read More »Yan Bindiga Sun Sace Sarki Kpop Ham Mai Daraja Ta Daya
Mustapha Imrana Abdullahi Rahotannin da muke samun a halin yanzu daga Jihar Kaduna na cewa yan bindiga sun sace wani Sarki mai daraja ta daya Kpop Ham, Dokta Jonathan Danladi Gyet Maude (JP, OON) wanda sanannen Sarki ne kuma jagoran al’ummar Jaba cikin Jihar Kaduna. Rahotannin da muke samu na …
Read More »Arewa Media Writers Sun Karrama Gwamnan Jihar Zamfara
Mustapha Imrana Abdullahi Kungiyar marubuta da ke arewacin Najeriya ta Karrama Gwamnan Jihar Zamfara Dokta Muhammadu Bello matawallen da lambar Yabo sakamakon aikin tukuru wajen ciyar da kasa gaba. A wajen wani babban taron da kungiyar ta shirya a Kaduna da yayan ta suka samu halarta daga daukacin Jihohin arewacin …
Read More »