Muna Kokarin Jawo Matasa Ne A Ta Fi Tare Da Su – Auwal D Kaya Imrana Abdullahi Alhaji Auwal Dahiru Kaya, mai neman takarar shugabancin karamar hukumar Giwa cikin Jihar Kaduna ya bayyana cewa ya shigo Gwagwarmayar siyasa ne domin tafiya tare da matasa a tabbatar masu da irin muhimmancin …
Read More »Zan Samar Da Hanyoyin Ci gaba A Karamar Hukumar Kaduna Ta Arewa – Amoke
Zan Samar Da Hanyoyin Ci gaba A Karamar Hukumar Kaduna Ta Arewa – Amoke Mustapha Imrana Abdullahi A kokarin da yake yi na ganin an samar da ingantaccen tsarin gudanar da kananan hukumomi a Jihar Kaduna da Nijeriya baki daya mai Gwagwarmaya domin fadakarwa da kwato yancin jama’a Malam Yusuf …
Read More »A STEP AT THE RIGHT DIRECTION BY GOMBE STATE GOVERNOR ALHAJI INUWA YAHAYA.
OPINION A STEP AT THE RIGHT DIRECTION BY GOMBE STATE GOVERNOR ALHAJI INUWA YAHAYA. The Gombe state Governor Alhaji Inuwa Yahaya proposed to build one hundred and ten(110) ICT libraries in the entire eleven local governments areas of the state. It is one thing to have …
Read More »Yan Sanda Sun Kama Mutane Biyu Da Sassan Jikin Mutum A Kaduna
Mustapha Imrana Abdullahi Rundunar Yan Sandan Nijeriya ta kasa reshen Jihar Kaduna sun yi nasarar kama wadansu mutane biyu da sassan jikin mutum a tare da su. Su dai wadannan mutane biyu da aka bayyana sunayensu kamar haka Abdul Aziz Jimo dan shekaru 68 da Muhammad Isa mai shekaru 30 …
Read More »Tuition Fee’s Hike: A Direct Attack On The Educational Career Of The Poor – Amb Gomna
Tuition Fee’s Hike: A Direct Attack On The Educational Career Of The Poor – Amb Gomna By Usman Nasidi; Kaduna. The Nigeria Youths Movement In Politics (NYMIP), has described the recent hike of tuition fees by the Kaduna State Government as a negative attack, sending wrong signal towards the …
Read More »Lokaci Ya Yi Da Za Mu Hadu Domin Tabbatar Da Zaman Lafiya- Fasto Buru
Lokaci Ya Yi Da Za Mu Hadu Domin Tabbatar Da Zaman Lafiya- Fasto Buru Imrana Abdullahi Fasto Yohanna YD Biru, shugaban cibiyar kokarin samar da zaman lafiya da dai- daitawa tsakanin Juna ta kasa ya bayyana cewa lokaci ya yi da dukkan jama’a ba tare da nuna bambance bambance ba …
Read More »Late Sardauna’s daughter, A’I, Chiroman Sokoto, die
From Our Special Correspondent in Sokoto The daughter of the late Premier of Northern Nigeria, Sir Ahmadu Bello, Sardauna of Sokoto, Aisha, has died at the age of 76. Aisha, who was popularly called “Hajiya A’i” , died in the eatly hours of Friday, at a …
Read More »Yan bindiga Sun Harbe Daliban Jami’a Uku Da Suka Sace
Mustapha Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga Gwamnatin Jihar Kaduna na cewa yan bindigar da suka sace daliban jami’ar Greenfield mai zaman kanta da ke Kaduna sun halaka guda uku daga cikinsu. Kamar yadda wata sanarwar da ke dauke da sa hannun Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na …
Read More »Armed bandits shoot three abducted university students dead
In an act of mindless evil and sheer wickedness, the armed bandits who kidnapped students of Greenfield University, have shot dead three of the abducted students. The armed bandits on Tuesday night kidnapped an unspecified number of students at the institution located at Kasarami village off Kaduna-Abuja Road in …
Read More »Zulum to UNIMAID’s VC: Do not hide anything from FG’s visitation panel
Governor of Borno State, Professor Babagana Umara Zulum has advised the Vice Chancellor, University of Maiduguri, not to hide problems affecting the institution during his engagement with a Presidential visitation panel that is currently in Borno. Zulum gave the advise on Thursday at the Government House in …
Read More »