Imrana Abdullahi Wani mai sharhi a kan al’amuran Yau da kullum Alhaji Tijjani Bambale, ya bayyana kiraye Kirayen da shugaban kasa Alhaji Muhammadu Buhari ke yi wa manoma na su tashi tsaye domin samar da abinci a kasa da cewa abune wanda ya dace kuma ya nuna irin yadda shugaba …
Read More »Yadda Kungiyar Like Mines Social Development Innitiatives Ke Aiwatar Da Ayyukanta
A wadannan hotuna zaku iya ganin irin yadda shugabar kungiyar Hajiya Hauwa’u Mai Jidda Jidda, take shiga yankunan karkara domin koyawa mata karatun Boko da kuma taimaka masu da abin wanke hannu domin yaki da cutar Korona da ta addabi duniya baki daya.
Read More »AN Sace Shugaban Kungiyar Kiristoci Ta Kasa Reshen Nasarawa
Imrana Abdullahi Tsohon sakataren kungiyar Yohanna Samari, ya tabbatarwa da kafar yada labarai ta Resiyon Gwamnatin tarayya ( FRCN) cewa wadansu da ba a san ko su waye ba sun sace shugaban kungiyar Kiristoci reshen Jihar Nasarawa Bishop Joseph Masin da sula shigo cikin gidansa a Bukan Sidi a garin …
Read More »Har Yau Gwamnati Bata Zauna Da Mu Ba – Sakatariyar Kwadago
Har Yau Gwamnati Bata Zauna Da Mu Ba – Sakatariyar Kwadago Mustapha Imrana Abdullahi Sakatariyar Kungiyar Kwadago reshen Jihar Kaduna kuma sakatariyar kungiyar ma’aikatan da ke aiki a asibiti Uwargida Christy John Bawa, ta bayyana cewa har ya zuwa yanzu Gwamnatin Jihar Kaduna bata zauna da yayan kungiyar kwadagon Jihar …
Read More »Masari Received Three People Rescued From Kidnappers
Governor Aminu Bello Masari has received three people rescued by security operatives kidnapped forty three days ago. Alhaji Aminu Bello Masari who was in company of the secretary to the government of katsina state, Dr Mustapha Muhammad Inuwa was briefed by one of the victims of the kidnapping, a 40 …
Read More »Jihar Zamfara Ce Matattara Almajirai – Gwamna Matawallen Maradun
Imrana Abdullahi A lokacin da wadansu Gwamnoni a tarayyar Nijeriya ke kokarin raba Jiharsu da batun almajiranci sai ga Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Bello Mohammed Matawallen Maradun Maradun shelar kiran dukkan wanda aka kora daga inda sule da su zo Jihar Zamfara a ba su masaki. Gwamnan ya bayyana hakan …
Read More »An Yi Karamar Sallah A Cikin Yanayin Ba Sabun Ba
Mustapha Imrana Abdullahi ne ya rubuta wannan Sabanin irin yadda aka saba yin bikin murnar karamar Sallah bayan kammala Azumin watan Ramadana, musamman a tarayyar Nijeriya an yi bikin ne a cikin wani yanayin da za a iya kiransa da mawuyacin hali kasancewar a wasu jihohi irin Kaduna ko taron …
Read More »Sakon Samaila Baki : Me Rabon Duka Bai Jin Bari -Sama’la Baki
Sakon Samaila Baki… Me Rabon Duka Bai Jin Bari… Kwanakin baya nayi matashiya a kan yadda kananan yara, yan bakwaini ke cin mutuncin yayyen su da kuma dattawa wadda sun isa su haife su, ko kuma suna da irin su a gida. So tari, zaka ga bakwainin nan a kafafen …
Read More »An Kara Dokar Hana Fita A Kaduna Da Sati Biyu
Mataimakiyar Gwamnan Jihar Kaduna Dakta Hadiza Balarabe, ta bayyana wa al’ummar Jihar cewa ta kara Sanya dokar hana fita da sati biyu. A cikin sanarwar da ta fitar ta yi godiya ga al’ummar Jihar Kaduna bisa irin yadda suka yi biyayya a kwanaki 60 wato tsawon watanni 2 da aka …
Read More »Ba Domin Makarantun Allon Ba Da Gwamnan Bai Iya Karanta Fatiha Ba – Shekarau
Imrana Abdullahi Tsohon Gwamnan Jihar Kano Sanata Malam Ibrahim Shekarau ya bayyana cewa rashin yin kyakkyawan tsari ne ya haifar da halin da makarantun allo suke ciki. Sanata Malam Ibrahim Shekarau, ya ce ya ji wani Gwamna daga Arewacin Nijeriya na cewa wai makarantun allon nan ba su tsinanawa kowa …
Read More »