DISCLAIMER! DISCLEMER!! DISCLEMER! My attention has been drawn to a memo purportedly issued by the Office of the Chief of Staff to the Executive Governor of Zamfara State singned by me detailing plans to rig the forthcoming State House of Assembly bye election for Bakura State Constituency in favour of …
Read More »An Samu Gawar Shugaban APC Na Jihar Nasarawa Da Aka Sace
An Samu Gawar Shugaban APC Na Jihar Nasarawa Da Aka Sace Imrana Abdullahi Wadansu mutanen da har yanzu ba a san ko su waye ba da suka sace shugaban jam’iyyar APC na Jihar Nasarawa Mista Philip Schekwo a Daren Jiya, a halin yanzu an tsinci Gawarsa Shi dai wanda …
Read More »An Sace Shugaban APC Na Jihar Nasarawa
An Sace Shugaban APC Na Jihar Nasarawa Imrana Abdullahi Bayanan da soke fitowa daga Jihar Nasarawa na cewa wadansu mutane da suka kutsa kai gidan Shugaban Jam’iyyar APC na Jihar Nasarawa Mista Philip Shekwor sun yi awon gaba da shi. Kwamishinan Yan Sanda Mista Bola Longe ya tabbatar da faruwar …
Read More »Za Mu Ci Gaba Da Taimakawa Wasanni – GM GAC
Daukar Nauyin Wasanni Halayyar Mu Ce a Kamfanin GAC Fitaccen kamfanin motoci na GAC ya bayar da tabbacin cewa za su ci gaba da taimakawa harkokin wasanni a Nijeriya, saboda halayyar kamfanin GAC. Janar manaja mai kula da harkar kasuwanci na kamfanin motocin GAC, Jubril Arogundade ne ya bayyana hakan …
Read More »Operatives Rescued Two persons from bandits around Rigasa link road
Security Update:- Operatives Rescued Two persons from bandits around Rigasa link road The security agencies have informed the Kaduna State Government that they have repelled armed bandits on Friday night in Igabi local government area. According to the agencies, the armed bandits ambushed troops and security operatives patrolling Rigasa-Link Road …
Read More »Da Kazo Harabar Gidan Marigayi Balarabe Musa Ma Wa’azi Ne Mai Fadakarwa
Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Sakkwato Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ya bayyana rayuwar marigayi Abdulkadir Balarabe Musa a matsayin rayuwa mai cike da abin ko yi. Tambuwal ya ce hakika duk wani shugaban siyasa da mai mulki ya tabbatar da yin ko yi da irin yadda marigayin ya yi rayuwarsa mai …
Read More »GAC Motors Will Keep Supporting Sports – GM
Sponsoring Sports Is Our Culture At GAC – Top automobile company, GAC has given assurance that they will keep supporting sporting activities in Nigeria, because it is their culture. General Manager Commercial of GAC Motors, Jubril Arogundade expressed this when fielding questions from newsmen on Saturday in Kaduna, …
Read More »GWAMNATIN JIGAWA ZATA KASHE BILLION N12.1 A HARKAR NOMA
Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar jigawa Alhaji Muhammad Badaru Abubakar ya ware kudi kimanin Naira biliyan dubu N12.1 domin a kashe su a fanin aikin Gona a cikin kasafin kudi na shekarar 2021, wanda ya gabatar kwananan a gaban zauren majalisar Jiha. Gwamnan ya ce “Wannan wata hanyace ta samar …
Read More »Sarkin Musulmi Ya Kai Ziyarar Gaisuwa Ga Mai Unguwa
Sarkin Musulmi Ya Kai Ziyarar Gaisuwa Ga Mai Unguwa Imrana Abdullahi Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubalar ya kaiwa wani mai unguwa ziyarar gaisuwar rashin lafiya. Shi dai mai unguwar da ke Rijiyar Kade a karamar hukumar Kware cikin Jihar Sakkwato ya dade bashi da lafiya. Kamar yadda bayanai …
Read More »Al’ummar Igbo Za Su Gyara Nijeriya – Barista Christ Nnoli
Imrana Abdullahi Barista christ Nnoli, shugaban kula da walwala da jin dadin al’ummar Igbo na Jihar Kaduna kuma mataimakin shugaban Igbo na Jihohin arewa 19 ya bayyana cewa idan an ba al’ummarsa jagorancin Nijeriya za su ciyar da kasar tare da al’ummarta gaba kamar yadda aka sansu da bunkasa …
Read More »
THESHIELD Garkuwa